Cin Zarafin Mata: ‘Yan Sanda a Makka Sun Kama ‘Dan Kasar Masar

 

‘Yan sanda a Makka sun kama wani dan kasar Masar ranar Asabar bisa laifin cin zarafin mata a bainar jama’a a birnin Jeddah, akamar yadda jaridar Saudi Gazette ta rawaito.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan yankin Makka ya ce hukumomin tsaro sun gano mutumin da ya tattara bayanan laifukan mutumin.

An kama mutumin, wanda shekarunsa ke tsakanin 40 zuwa 50 kuma an mika shi ga hukumomin da suka dace a Jedda bayan shigar da kara a kansa.

Ana hukunta masu laifin cin zarafi na jima’i da daurin shekara biyu a gidan yari sannan a ci su tarar Riyal 100,000.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here