Jam’iyyar APC ta Fitar da Ranar da za ta Gudanar da Taronta na Jahohi

 

Jam’iyyar APC da ke mulki a Najeriya ta tsayar da ranar 2 ga watan Oktobar 2021 a matsayin ranar taronta na jahohi.

Wannan na kunshe a cikin wata sanarwar da sakataren kwamitin riƙo na jam’iyyar, Sanata John James Akpanudoedehe ya fitar.

Rahotanninmu na cewa bayan tarukan jahohin, jam’iyyar za ta kuma gudanar da tarukan shiyoyi sannan babban taronta na kasa ya biyo baya.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here