2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya’a Kuma ba za...
2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya'a Kuma ba za su Taba Yin Watsi da Shi ba - Fadar Shugaban Kasa ga PDP
Fadar shugaban kasa ta yi jawabi kan halin da zaben 2023 zai dauka,...
2023: Jam’iyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam’iyyar PDP
2023: Jamiyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam'iyyar PDP
Ana ta samun sauye-sauye a sararin siyasar Najeriya gabanin babban zaben na 2023.
Ya zuwa yanzu, da alama jam'iyyar adawa ta PDP tana shan kaye inda yawancin jiga-jiganta suke sauya sheka...
Hana su Hakkokkinsu: Jami’an ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna...
Hana su Hakkokkinsu: Jami'an 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna Matawalle
Bello Matawalle ya gamu da fushin ‘yan sanda bayan ‘yan bindiga sun yi ta’adi ‘Yan sanda sun tasa.
Gwamna a gaba da ya zo duba gawar...
Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS – Jibrin...
Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS - Jibrin Kofa
Abdulmumin Jibrin ya dauki nauyi dalibai 2000 domin su rubuta jarabawar NECO da NBAIS
Tsohon dan majalisar wakilai ta kasa Honourable Abdulmumin Jibrin Kofa ya biyawa...
Abubuwan da ke Jawo Ta’addanci a Najeriya – Goodluck Jonathan
Abubuwan da ke Jawo Ta'addanci a Najeriya - Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban kasar Najeriya ya magantu kan abubuwan da ke jawo ta'addanci a Najeriya.
A cewarsa, yawaitar shaye-shayen miyagun kwayoyi ne ya jefa Najeriya zuwa halin da take ciki.
Ya kuma koka...
Ba’a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra – Ministan...
Ba'a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra - Ministan ƙwadugo
Danbarwa ta ɓarke a jam'iyyar APC reshen jahar Anambra biyo bayan bayyana wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takara.
Ministan ƙwadugo, Chris Ngige, yace kwata-kwata...
Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa...
Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa Barazana
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci tsagerun Neja Delta su mayar da takubansu su dena yi wa kasa barazana.
Shugaban kasar ya ce babu bukatar sabbin barazana...
Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba...
Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba - Sanata Urhoghide
Ma’aikatan gwamnati sun fi kowa satar kudaden gwamnati a kasar nan.
Dan Majalisar Dattijan ya ce ‘yan siyasa ba su kai kashi 10 na...
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB
Kungiyar Gwamnonin Kudu maso Gabas janye kanta daga kungiyoyin da ke neman ballewa a yankinsu.
Hakazalika gwamnonin sun yi Allah wadai da tashin hankalin da ya biyo bayan...
Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani
Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani
Fadar shugaban kasa ta mayarwa gwamnonin jam'iyyar PDP martani kan batun dakatar da shafin Twitter a Nigeria da FG ta yi.
Gwamnonin na jam'iyyar hamayya ta PDP sun soki...





















