Home SIYASA Page 124

SIYASA

Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi

0
Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi   Gwamna Masari ya karbi bakuncin babban hafsan sojojin kasa. Faruk Yahaya ya kai ziyara Katsina don ganawa da hafsoshin sa. Masari yace ba ya jin dadin mulkin jahar saboda...

Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya

0
Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya   Tsohon gwamnan jahar Kano lokacin mulkin Soja, Dominic Oneya, ya rigamu gidan gaskiya yana mai shekara 73. Hadimin gwamna Abdullahi Ganduje, Abubakar Aminu Ibrahim, ya bayyana haka a jawabin da...

Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da...

0
Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da Matsalar Tsaro - Cif Chukwuemeka Nwajiuba   Karamin ministan ilimi ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ba za ta tattauna da 'yan bindiga ba. A cewar gwamnati, hakan...

Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan – Gwamna Sanwo-Olu

0
Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan - Gwamna Sanwo-Olu   Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jahar Lagos ya bayyana cewa Bola Tinubu yana cikin koshin lafiya. Gwamnan yace sun tattaunawa abubuwa da dama da suka shafi jam'iyyar APC da kuma kasa...

Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC

0
Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC   Memba na kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Joy Emordi, ta fice daga jam’iyyarta zuwa APC mai mulki. A ranar Talata, 3 ga watan Agusta, Emordi tare da...

Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa

0
Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa Kalaman da Tunde Bakare ya yi kwanaki a kan mulkin Buhari sun jawo surutu. A hudubarsa ta makon nan, Fasto Tunde Bakare ya ba shugaban kasa shawara. Bakare ya ba Muhammadu Buhari shawara...

Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki...

0
Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki - Tanko Yakasai   Dattijon dan kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya nuna damuwarsa kan gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki. Tanko Yakasai ya bayyana cewa baya...

Bayan Taron Gaggawa: Jam’iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta

0
Bayan Taron Gaggawa: Jam'iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta fara shirin hada kan dukkan fusatattun mambobinta. Kola Ologbodiyan, sakataren jam’iyyar PDP na kasa, ya sanar da hakan a wani bidiyo na Facebook a...

Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo

0
Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo Gwamnan jahar Borno ya karbi lambar yabo mai girma a kasar Nijar saboda jajircewarsa. Gwamnan ya je kasar ne domin karbar lambar girmamawa, wanda shine na farko da ya fara karba. Ya...

Shugabannin Jam’iyyar PDP Sun Shiga Taron Gaggawa Bayan Manyan Jiga-Jiganta Sun Mika Takardar Murabus

0
Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun Shiga Taron Gaggawa Bayan Manyan Jiga-Jiganta Sun Mika Takardar Murabus   FCT Abuja:- Shugabannin babbar jam'iyyar hamayya PDP sun shiga taron gaggawa bayan manyan jiga-jiganta 7 sun mika takardar murabus, kamar yadda leadership ta ruwaito. Manyan yan kwamitin...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta