Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam’iyyar PRP
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam'iyyar PRP
Attahiru Jega, tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ya koma jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP).
Wa'adin Jega a matsayin shugaban INEC ya ƙare a ranar 30 ga...
ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa
ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa
Gwamnatin jahar Zamfara ta tabbatar da mutuwar tsohon ministan noma, Malami Buwai.
Gwamna Bello Matawalle ya bayyana kaduwarsa kan rasuwar dattijon dan majalisar wanda ya rasu a babban birnin jahar Zamfara.
Ba...
Jam’iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya...
Jam'iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya yi
Jam'iyyar PDP ita ma ta fusata bisa kwatanta ta da APC da farfesa Attahiru Jega ya yi.
Jam'iyyar ta bayyana cewa, Jega bai yi daidai ba...
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Ga dukkan alamu fafatawa da ake yi game da shugabancin 2023 ya ɗauki salon addini tsakanin MURIC da CAN.
Kungiyar Musuluncin ta mayar da martani kan sanarwar baya bayan nan da Kungiyar...
Ceto Matar Kwamishina da Direbanta: Gwamnan Jahar Benue ya Yabawa ‘Yan Sandan Jaharsa
Ceto Matar Kwamishina da Direbanta: Gwamnan Jahar Benue ya Yabawa 'Yan Sandan Jaharsa
Gwamna Ortom ya bada umurnin a rushe gidan da aka yi amfani da shi wurin ajiye matar kwamishina da aka direbanta da aka sace.
Gwamnan na jahar Benue...
Gwamna Abdullahi Sule ya Nuna Goyan Bayansa Kan Tsarin Mulkin Karba-Karba a 2023
Gwamna Abdullahi Sule ya Nuna Goyan Bayansa Kan Tsarin Mulkin Karba-Karba a 2023
Gwamnan jahar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana ra'ayinsa na tsarin mulkin karba-karba.
Gwamnan yace shi kan shi wannan tsarin ne a Nasarawa ya kai shi ga zama gwamna.
Sai...
‘Yan Bindiga Sun Harbe ‘Dan Takarar Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Kachia na Jahar...
'Yan Bindiga Sun Harbe 'Dan Takarar Jam'iyyar APC na Karamar Hukumar Kachia na Jahar Kaduna
Miyagun 'yan bindiga sun sheke Alamkah Dominic Usman, dan takarar shugabancin karamar hukuma na APC a Kachia.
Dominic yana kan hanyarsa ta zuwa jahar Binuwai ganin...
Shin da Gaske ne, EFCC ta Kama Sanata Umar Tanko Al-Makura da Matarsa ?
Shin da Gaske ne, EFCC ta Kama Sanata Umar Tanko Al-Makura da Matarsa ?
EFCC ta kama tsohon gwamnan jahar Nasarawa Tanko Al-Makura da matarsa.
Majiyoyi daga EFCC sun bayyana cewa an kama shi ne bisa zargin bannatar da kudi da...
Sako Igboho: Gwamnonin Yankin Yarabawa na Aiki Bayan Fage – Gwamna Sanwo-Olu
Sako Igboho: Gwamnonin Yankin Yarbawa na Aiki Bayan Fage - Gwamna Sanwo-Olu
Gwamnan Jahar Legas ya ce gwamnonin yankin Yarbawa na kai gwauro da mari wajen ganin an sako Sunday Igboho.
Ya ce ba lallai ne sai sun fito fili sun...
Shugaba Buhari ya Tabbatar da Cewa Zai Kawo Karshen Ta’addanci a Yankin Arewa –...
Shugaba Buhari ya Tabbatar da Cewa Zai Kawo Karshen Ta'addanci a Yankin Arewa - Gwamna Matawalle
Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle, ya bayyana cewa Shugaba Buhari ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a yankin arewa.
Matawalle ya jadadda cewa gwamnonin yankin...





















