Kotu ta Hana Majalisar Jahar Kano Kan Bincikar Muhuyi Magaji
Kotu ta Hana Majalisar Jahar Kano Kan Bincikar Muhuyi Magaji
Wata babbar kotun jahar Kano ta tsawatarwa majalisar jahar Kano kan bincikar Rimingado.
Kotun karkashin jagorancin Mai shari'a Sanusi Ma'aji ta ce sai ta kammala shari'ar kafin a cigaba.
Idan mun tuna,...
Mutane Masu Hankali da Kuma Marubuta Tarihi ya Kamata su yi Adalci Akan Gwamnatina...
Mutane Masu Hankali da Kuma Marubuta Tarihi ya Kamata su yi Adalci Akan Gwamnatina - Shugaba Buhari
Shugaban ƙasa Buhari ya yi kira ga marubuta tarihi a Najeriya da su yi wa gwamnatinsa adalci.
Shugaban yace gwamnatinsa ta fuskanci ƙalubale da...
Dawo da Maganar Tsige Hadiza Bala Usman: Jam’iyyar PDP ta yi Kira ga Jami’an...
Dawo da Maganar Tsige Hadiza Bala Usman: Jam'iyyar PDP ta yi Kira ga Jami'an EFCC da Su Bincike ta da Rotimi Amaechi
Peoples Democratic Party (PDP) ta na so a hukunta Hadiza Bala Usman.
Jam’iyyar adawar ta dawo da maganar ne...
Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba – Osita...
Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba - Osita Okechukwu
Osita Okechukwu, jigo a jam'iyyar APC ya ce babu wata yarjejeniya cewa Buhari zai mika wa Tinubu mulki a 2023.
Okechukwu, shugaban VON, ya bayyana hakan...
2023: Matashi Mai Shekaru 35 Daga Jahar Kano Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa
2023: Matashi Mai Shekaru 35 Daga Jahar Kano Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa
Wani matashi daga jahar Kano ya gana da makusanta Ganduje domin sanar dasu aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa.
Matashin ya bayyana balo-balo cewa, zai tsaya takarar shugaban...
Da Zaran na Kammala Wa’adin Mulkina a 2023 Zai Koma Tallafawa Mabuƙata
Da Zaran na Kammala Wa'adin Mulkina a 2023 Zai Koma Tallafawa Mabuƙata
Gwamna Masari na jahar Katsina yace da zaran ya kammala wa'adin mulkinsa a 2023 zai koma tallafawa mabuƙata.
Masari yace tallafawa mutane shine hanyar da zata sa kowane mutum...
2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya’a Kuma ba za...
2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya'a Kuma ba za su Taba Yin Watsi da Shi ba - Fadar Shugaban Kasa ga PDP
Fadar shugaban kasa ta yi jawabi kan halin da zaben 2023 zai dauka,...
2023: Jam’iyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam’iyyar PDP
2023: Jamiyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam'iyyar PDP
Ana ta samun sauye-sauye a sararin siyasar Najeriya gabanin babban zaben na 2023.
Ya zuwa yanzu, da alama jam'iyyar adawa ta PDP tana shan kaye inda yawancin jiga-jiganta suke sauya sheka...
Hana su Hakkokkinsu: Jami’an ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna...
Hana su Hakkokkinsu: Jami'an 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna Matawalle
Bello Matawalle ya gamu da fushin ‘yan sanda bayan ‘yan bindiga sun yi ta’adi ‘Yan sanda sun tasa.
Gwamna a gaba da ya zo duba gawar...
Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS – Jibrin...
Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS - Jibrin Kofa
Abdulmumin Jibrin ya dauki nauyi dalibai 2000 domin su rubuta jarabawar NECO da NBAIS
Tsohon dan majalisar wakilai ta kasa Honourable Abdulmumin Jibrin Kofa ya biyawa...





















