Home SIYASA Page 127

SIYASA

Abubuwan da ke Jawo Ta’addanci a Najeriya – Goodluck Jonathan

0
Abubuwan da ke Jawo Ta'addanci a Najeriya - Goodluck Jonathan   Tsohon shugaban kasar Najeriya ya magantu kan abubuwan da ke jawo ta'addanci a Najeriya. A cewarsa, yawaitar shaye-shayen miyagun kwayoyi ne ya jefa Najeriya zuwa halin da take ciki. Ya kuma koka...

Ba’a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra – Ministan...

0
Ba'a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra - Ministan ƙwadugo Danbarwa ta ɓarke a jam'iyyar APC reshen jahar Anambra biyo bayan bayyana wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takara. Ministan ƙwadugo, Chris Ngige, yace kwata-kwata...

Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa...

0
Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa Barazana   Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci tsagerun Neja Delta su mayar da takubansu su dena yi wa kasa barazana. Shugaban kasar ya ce babu bukatar sabbin barazana...

Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba...

0
Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba - Sanata Urhoghide   Ma’aikatan gwamnati sun fi kowa satar kudaden gwamnati a kasar nan. Dan Majalisar Dattijan ya ce ‘yan siyasa ba su kai kashi 10 na...

Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB

0
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB   Kungiyar Gwamnonin Kudu maso Gabas janye kanta daga kungiyoyin da ke neman ballewa a yankinsu. Hakazalika gwamnonin sun yi Allah wadai da tashin hankalin da ya biyo bayan...

Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani

0
Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani   Fadar shugaban kasa ta mayarwa gwamnonin jam'iyyar PDP martani kan batun dakatar da shafin Twitter a Nigeria da FG ta yi. Gwamnonin na jam'iyyar hamayya ta PDP sun soki...

Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada...

0
Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada Zumunta da Shafukan Yanar Gizo   Majalisa ta saurari ra’ayoyin mutane a kan kiran yi wa dokar NBC garambawul. Minista ya bada shawarar kafa wasu dokoki wajen aiki...

Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan ‘Yan Kasar – Yemi Osinbajo

0
Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan 'Yan Kasar - Yemi Osinbajo   Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana irin shugabannin da Najeriya ke bukata don ci gaban kasa. Ya ce, dole ne a samu shugabanni masu son hada kan jama'a...

Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi...

0
Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi - Gwamna Ganduje   Gwamnan jahar Kano Ganduje ya magantu kan yaushe zai yi ritaya daga harkokin siyasa. Ya bayyana cewa, wannan lamari ne na lokaci, idan lokaci...

Bama Maraba da Kai a Cikin Jam’iyyar mu – Kungiyar Jam’iyyar APC ga Gwamna...

0
Bama Maraba da Kai a Cikin Jam'iyyar mu - Kungiyar Jam'iyyar APC ga Gwamna Bala Mohammed Wata kungiya na masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC a jahar Bauchi ta yi ikirarin cewa Gwamna Bala Mohammed na son komawa APC. Sai...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta