Home SIYASA Page 128

SIYASA

Gwamnonin Jam’iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya

0
Gwamnonin Jam'iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya   “Ya kamata a ranto kudi saboda dalilai masu amfani, bashin da ake bin Najeriya a yanzu na sama da Naira tiriliyan 36 ya bayyana a fili mara amfani mai...

Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata

0
Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata Gwamnan Bauchi ya ware kimanin bilyan biyu don tallafawa mata da matasa. An sa wannan shiri suna ' Shirin karfafa mutane da samar da aikin yi na Kaura'. Wannan...

Gwamnan Bauchi ya Nada Sabon Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jahar

0
Gwamnan Bauchi ya Nada Sabon Shugaban Ma'aikatan Gidan Gwamnatin Jahar   Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya nada Dr Aminu Gamawa a matsayin sabon shugaban ma'aikatan gidan gwamnati. Nadin Dr Gamawa na zuwa ne bayan gwamnan ya sallami tsohon shugaban ma'aikatan Dr...

A Rashin Sani Gwamna Ganduje ya Taka Hoton Kwankwaso – Malam Muhammad Garba

0
A Rashin Sani Gwamna Ganduje ya Taka Hoton Kwankwaso - Malam Muhammad Garba   Gwamnatin jahar Kano ta bayyana cewa bada sanin gwamna Ganduje ya taka hoton kwankwaso ba. Kwamishinan labarai na jahar, Malam Muhammad Garba, shine ya bayyana haka ga manema...

Gwamnonin Jam’iyyar PDP Sun Fitar da Tsarin Tumbuke Jam’iyyar APC a Zaben 2023

0
Gwamnonin Jam'iyyar PDP Sun Fitar da Tsarin Tumbuke Jam'iyyar APC a Zaben 2023   Gwamnonin Najeriya karkashin jam'iyyar PDP sun yi taro don karbe mulkin APC a zaben 2023. Gwamnonin sun bayyana cewa, suna son fitar da wani tsari ne wanda zai...

Shekaru Shida Kenan, Har Yanzu ‘Yan Najeriya Basu ga Canji ba – Odigie-Oyegun ga...

0
Shekaru Shida Kenan, Har Yanzu 'Yan Najeriya Basu ga Canji ba - Odigie-Oyegun ga Gwamnatin APC   Odigie-Oyegun ya roki gwamnatin APC da Shugaba Buhari ke jagoranta da ta ba ‘yan Najeriya canjin da suka yi alkawari. Jam’iyyar APC, yayin yakin neman...

Gwamnan Jahar Zamfara ya Koka da Rashin Tsaro a Jaharsa

0
Gwamnan Jahar Zamfara ya Koka da Rashin Tsaro a Jaharsa   Gwamnan jahar Zamfara ya bayyana halin da jaharsa ke ciki na yawaitar aikata muggan laifuka. Gwamnan ya koka kan ta'azzara da ta'addanci ke yi a fadin jahar cikin makwannin da suka...

Iyalan Marigayi MKO Abiola, Sun Nuna Rashin Jin Daɗin su Kan Yadda Gwamnati Tayi...

0
Iyalan Marigayi MKO Abiola, Sun Nuna Rashin Jin Daɗin su Kan Yadda Gwamnati Tayi Watsi da Al'amuransu   A cewar iyalan marigayin wanda ya lashe zaɓen June 12, har yanzun gwamnati ta kasa cika alƙawurran da ta yi musu . Kakakin iyalan,...

Gwamnatin Jahar Filato ta Dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar

0
Gwamnatin Jahar Filato ta Dakatar da Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar   Gwamnan jahar Filato ya tabbatar da dakatar da shugaban jam'iyyar APC na jahar bayan makwanni. An dakatar da shugaban ne bisa zargin yiwa jam'iyyar APC zagon kasa, lamarin da bai...

Gwamnatina Zata ɗau Tsattsauran Mataki Kan ‘Yan Bindigan da Suka Addabi Jahata da Masu...

0
Gwamnatina Zata ɗau Tsattsauran Mataki Kan 'Yan Bindigan da Suka Addabi Jahata da Masu ɗaukar Nauyin su - Gwamna Matawalle   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, yace zai ɗauki matakin da ya dace a kan yan bindigan da suka addabi mutane. Gwamnan ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta