Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun
Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun
Gwamnatin tarayya ta musanta rahoton dake yawo na cewa ta bada sharadi kafin ta dage dakatar da Twitter da tayi a kasar nan.
Ferdinand Nwonye, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin...
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata – Gwamna Rotimi...
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata - Gwamna Rotimi Akeredolu
Gwamnan jahar Ondo ya bayyana aniyarsa ta karfafa maciya naman alade a duk fadin jahar.
Ya ce gwamnatinsa a shirye take don maye gurbin naman shanu...
Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari
Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari
Rahotanni sun bayyana cewa, gwamnonin APC biyu sun bijirewa umarnin gwamnati na dakatar da Twitter.
An ga rubutun gwamnonin biyu biyo bayan dakatar da ayyukan Twitter a fadin kasar ta...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya
Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya
Shugaba Buhari ya gana da sabon hafsan sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya a fadarsa dake Abuja.
Wannan shine karon farko da shugaban yake ganawa da COAS ɗin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA
Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka daga muƙamin shugaban NBA bayan ƙarewar wa'adinsa.
Buhari yayi godiya ga dukkan shugabannin ƙasashen da NBA ta haɗa bisa goyon bayan da suka nuna masa na tsawon...
‘Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin...
'Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin - Gwamna Ganduje
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Kano ya koka kan yadda yan bindiga ke mamaye dazukan jaharsa.
Ganduje ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya...
Jam’iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa
Jam'iyyar hamayya ta PDP reshen jahar Imo tayi kira ga gwamnan jahar yayi murabus daga kujerarsa.
PDP tace gwamnan bashi da karsashi ko ƙwarin guiwar da zai fuskanci matsalar...
Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin...
Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin ko Kuma su Rufe Majalisar - Sanata Smart Adeyemi
Halin da Najeriya ke ciki ya batawa Sanata Smart Adeyemi rai har ya kusan yin kuka yayin...
WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar –...
WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar - Mahmuda Yau Dan Sarki
"Akalan Gwamnatimmu zai karkata ne kacokam wajen harkar tsaro na rayuka da dukiyoyin al'umma, kazalika da harkar ilimi, wadacencen ruwan Sha, tsaftar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC
Shugaba Buhari ya gana da shugaban hukumar INEC biyo bayan hare-hare da ake kai wa ofisoshin hukumar.
A tare da shugaban na INEC akwai kwamishinoni biyar da aka yi tattaunawar dasu...




















