Shugabannin Jam’iyyar PDP Sun Shiga Taron Gaggawa Bayan Manyan Jiga-Jiganta Sun Mika Takardar Murabus

 

FCT Abuja:- Shugabannin babbar jam’iyyar hamayya PDP sun shiga taron gaggawa bayan manyan jiga-jiganta 7 sun mika takardar murabus, kamar yadda leadership ta ruwaito.

Manyan yan kwamitin gudanarwa bakwai a wasiku daban-daban da suka aike wa sakataren jam’iyyar PDP na kasa ranar Talata, sun yi zargin rashin adalci da kuma watsar da su da shugaban PDP na kasa, Uche Sedondus yayi.

Wata majiya ta bayyana cewa wannan murabus ɗin na ɗaya daga cikin rikicin da ya taso a jam’iyyar PDP domin canza shugabancinta.

Cikakken bayani zai biyo baya.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here