IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasa, ya yi karin haske kan yadda ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona.
Tsohon shugaban kasar na mulkin soja...
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba – IBB ga Gwamnati Mai ci
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba - IBB ga Gwamnati Mai ci
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce duk kokarin rufe bakin jama’a ta kafar sada zumunta ba zai tabbata ba.
Dama...
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka – IBB
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka - IBB
Ana iya cewa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasar Najeriya, yana da karfi idan aka zo batun siyasa a kasar.
Yayin yakin wanda zai gaji shugaba...
Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka
Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan rasa rawaninsa.
Muhammadu Sanusi II ya ce ya hakura da mulki ne domin ya tsira da mutuncinsa Sanusi II...
2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya...
2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya - IBB
Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana dalilin da ya sa bai kamata 'yan Najeriya su zabi tsofaffin 'yan...
Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake...
Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake Mulki - IBB
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida, yace ya yaki rashawa fiye da shugaba Buhari.
Ya kara da cewa wadanda suka yi mulki...
Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra’ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da...
Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra'ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da Shugabancin Kasa
An ƙarfafa wa matasan Najeriya gwiwar cewa su shirya don jagorantar kasar bayan zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa.
Wasu manyan jiga-jigan PDP da APC da...
Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno
Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno
Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya yi alawadai da rikicin rushe wata coci da akayi kuma ya umarci ‘yansanda suyi bincike akai.
Akalla an kashe mutum daya...
Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu – Atiku Abubakar
Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu - Atiku Abubakar
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, yace dole ne shugabannin PDP su haɗa kansu.
Atiku yace bai kamata ana samun irin wannan hatsaniyar a dai-dai wannan lokacin...
Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen ‘Yan Kungiyar IPOB
Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen 'Yan Kungiyar IPOB
Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya yi kira ga masu son ɓallewa daga kasa su canza tunaninsu.
Ganduje yace hanyar da suka ɗakko ba mai bulle wa bace domin warware matsalar dake damun su...


















