Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro
Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro
Kungiyar tuntuba ta Arewa ta ce shugaba Buhari ya kasance abin kunya ga 'yan Arewa.
Kungiyar ta bayyana haka ne yayin da ta ke koka yadda gwamnatin...
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye
An gano yadda tsohon shugaban kasar Najeriya ya kai ziyara a boye zuwa jamhuriyar Benin a makon farko na watan Augustan 2021.
Labarai sun bayyana akan yadda tsohon shugaban...
‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar Neja
Wasu yan bindiga sun sace shugaban jam'iyyar APC mai mulki na wata shiyya a jahar Neja ranar Asabar.
Rahotanni sun bayyana cewa ɓarayin sun sace Aminu Bobi, shugaban APC na shiyyar...
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa an Samo Mace 1 Daga Cikin ‘Yan Matan Chibok
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa an Samo Mace 1 Daga Cikin 'Yan Matan Chibok
Bayan shekara 7, an gano daya daga cikin yan matan Chibok.
An aurar da ita ga daya daga cikin yan ta'addan Boko Haram.
Sama da yan Boko Haram...
Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta Bayyana Yemi Osinbanjo a Matsayin Magajin Buhari a 2023
Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta Bayyana Yemi Osinbanjo a Matsayin Magajin Buhari a 2023
Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta yaba da wasu halayen jagoranci na mataimakin shugaban Najeriya, Osinbajo.
Kungiyar goyon bayan ta ce yana da matukar muhimmanci 'yan Najeriya su...
Bana Kunyar a Yada Hotona da Hushpuppi – Dino Melaye
Bana Kunyar a Yada Hotona da Hushpuppi - Dino Melaye
Tsohon dan majalisar dattijan Najeriya, Dino Melaye, ya yi watsi da hasashen cewa yana jin kunyan hoton da ya dauka tare da dan damfara da aka kama, Hushpuppi.
Dan siyasar a...
Kakakin IBB, Afegbua ya Magantu a Kan Haɗarin da Yake Fuskanta
Kakakin IBB, Afegbua ya Magantu a Kan Haɗarin da Yake Fuskanta
A karon farko, mai magana da yawun Badamasi Babangida, Prince Kassim Afegbua, ya magantu a kan haɗarin da yake fuskanta.
Jigon na Jam'iyyar PDP bai bayyana ko ya kai kara...
IBB yana da Ikon Sukar Kowa Saboda Shekarun sa – Abubakar Umar Kari
IBB yana da Ikon Sukar Kowa Saboda Shekarun sa - Abubakar Umar Kari
Ibrahim Babangida ya shiga takaddama lokacin da yayi magana game da zaben shugaban kasa na 2023, yaki da cin hanci da rashawa na Buhari da sauran batutuwa.
Abubakar...
‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki...
'Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki da Rashawa Fiye da Mulkin Buhari
Cece-kuce sun barke bayan tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida yace mulkinsa ya yi yaki da rashawa fiye da mulkin...
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam’iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam'iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta ce tana adawa da ci gaba da kasancewar Uche Secondus a matsayin shugaban jam'iyyar adawa na kasa.
Kungiyar ta arewa ta bayyana dalilin...





















