Home SIYASA Page 137

SIYASA

Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya

0
Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya   Gwamnan jahar Abia, Okezie Ikpeazu ya ce ba makiyaya Fulani ke kai hare-hare a Nigeria ba. Ikpeazu ya ce baki ne daga kasahen ketare kamar su Chadi da Mali ke shigowa...

Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa

0
Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa   Wani tsohon jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell ya yi martani a kan lamarin Pantami. Campbell ya bayyana cewa Amurka ta fi damuwa da ayyukan ta'addanci ba tunani...

Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu –...

0
Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu - Kabir Dakata   Kabir Dakata ya bayyana cewa wasu mutane su na ta bibiyar sahunsa. Dakata ya ce rayuwarsa ta na fuskantar babban hadari a halin yanzu. ‘Dan gwagwarmayan...

Yadda Za’a Dakile Harin ‘Yan Bindiga a Makarantu – Gwamna El-Rufa’i

0
Yadda Za'a Dakile Harin 'Yan Bindiga a Makarantu - Gwamna El-Rufa'i Gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu abubuwa da ya dace ayi domin dakile harin yan bindiga a makarantun jahar. Gwamnan ya ce ya kamata a samar d sansanin sojoji...

Shugaba Buhari ne Ummul Aba’isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan ‘Yan...

0
Shugaba Buhari ne Ummul Aba'isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan 'Yan Najeriya - Ayo Adebanjo   Shugaban ƙungiyar yarbawa ta Afenifere, Ayo Adebanjo, ya ce shugaba Buhari ne babban wanda baison ganin cigaban Najeriya. Adebanjo yace ba yadda za'a...

Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba – Femi...

0
Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba - Femi Gbajabiamila   Majalisa ta ce ba a toshe korafin Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ba. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce bai hana Ndudi Elumelu gabatar da...

Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami

0
Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami   Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Pantami, ya sha suka kan maganganun da yayi wadanda ke cike da rudani. ‘Yan Najeriya sun yi kira ga ministan da ya yi...

Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara

0
Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara   Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabbin alkalai 18 na kotunan daukaka kara a Nigeria, The Cable ta ruwaito. Kwamitin Kolin Shari'a ta Kasa, CJN, Karkashin...

‘Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa...

0
'Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa ba - Lai Mohammed   Ministan yaɗa labarai da al'adu, Lai Muhammed, yace sam basu tattauna kan lamarin dake faruwa da ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani...

Jam’iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo

0
Jam'iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo   Jam'iyyar PDP ta dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo na tsawon watanni shida. An dakatar da Gwarzo ne kan zargin yi wa jam'iyya zagon kasa da kin amsa gayyatar...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran