Home SIYASA Page 136

SIYASA

Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da...

0
Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da ta Ceto Daliban Dake Hannun 'Yan Bindiga     Tsohon sanatan jahar Kaduna, Shehu Sani, ya ce ba daidai bane yadda gwamnatin jahar Kaduna ta nuna halin ko...

2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam’iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da...

0
2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam'iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da Salon Mulkinta ba - Gwamnan Ekiti ga Matasa   Shekaru kaɗan suka rage babban zaɓen 2023 ya iso amma gwamna Fayemi ya shawarci matasa su fara aiki...

Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane...

0
Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane - Sheikh Kabiru Gombe   Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga shugaban kasa da Gwamnoni. Malamin ya ba masu mulki shawara su fito da kudi,...

Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta

0
Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta   An cinna wa Wani ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa wuta a jahar Akwa Ibom, Kwamishinan hukumar INEC na jahar ya tabbatar da faruwar lamarin. Wannan na ƙunshe ne...

Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami

0
Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami   Majalisar dattijai ta bayyana dalilin da yasa Ministan sadarwa ya tsallake tantancewarsu. Shugaban kwamitin yaɗa labarai na majalisar, Dr. Ajibola Basiru, shine ya bayyana haka a wata hira da yayi...

Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa 

0
Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa    Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Zulum ya mika gwamnatin jahar ga mataimakinsa Usman Kadafur. Zulum ya mika gwamnatin na tsawon kwana 21 ga Kadafur ne domin ya samu...

Ta’addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a...

0
Ta'addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a 2015 - Gwamna Kayode Fayemi   Gwamna Kayode Fayemi na jahar Ekiti ya ce ta'addanci ya yi sauki a Nigeria tun bayan da APC ta karbi mulki...

Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Sauyawa Manyan ‘Yan Sandan...

0
Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Sauyawa Manyan 'Yan Sandan Yankin Kudu Wurin Aiki   Usman Baba Alkali, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya ya sauyawa manyan 'yan sandan yankin kudu wurin aiki. Sauyin wurin aikin ya shafin...

Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da ‘Yan...

0
Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da 'Yan Bindiga Suke yi a Fadin Kasar nan   Sanata Godswill Akpabio ya na ganin akwai siyasa a sha’anin rashin tsaro. Ministan ya bayyana wannan ne a lokacin da...

Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu,...

0
Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu, a Yau ya Zama Makiyinsa - Garba Shehu ga Mbaka   Malam Garba Shehu ya fallasa dalilin da yasa Mbaka ya bukaci shugaban kasa yayi murabus a...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta