Home SIYASA Page 137

SIYASA

Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma’aikatar Yada Labarai da...

0
Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu   Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin sababbin nade-naden mukamai a dazu. An nada darektocin da za su kula da hukumomin ma’aikatar labarai da al’adu. A yau...

Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance...

0
Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance Matsalar Tsaro   Shugaban kwamitin majalisa na kula da rundunar sojin Najeriya, Sanata Ali Ndume yace akwai bukatar kara kasafin kudin makamai. Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta...

Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu

0
Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu   Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce a halin yanzu Borno ta fi Abuja tsaro. Zulum ya ce jahar ta cimma wannan nasarar ne ta hanyar...

Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane...

0
Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane Aiki Domin Magance Matsalar Rashin Ayyuka a Kasar - Folashade Yemi-Esan   Gwamnatin tarayya ta nuna alamar tana shirin korar ma'aikata da ba su san makamashin aiki...

Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana...

0
Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana Daukar Matakin Ban Tsoro   Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya koka a kan karuwar satar mutane da fashi da makami a jahar da sauran sassan...

2023: Jam’iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta

0
2023: Jam'iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta   Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi wa wasu taurari a Nigeria tayin tikitin takara kyauta a 2023. Taurarin da aka yi wa tayin sun hada da...

2023: Kungiyar Matasan Daura Sun Nuna Goyan Bayan Bukola Saraki da ya Fito Takarar...

0
2023: Kungiyar Matasan Daura Sun Nuna Goyan Bayan Bukola Saraki da ya Fito Takarar Shugaban Kasa   An kaddamar da kungiyar matasa masu goyon bayan Bukola Saraki ya yi takarar shugaban kasa a 2023. Abubakar Nuhu Adam, shugaban kungiyar ya ce suna...

Bola Tinubu ya Nuna Rashin Jindadin sa a Kan Hare-Haren da Ake Samu a...

0
Bola Tinubu ya Nuna Rashin Jindadin sa a Kan Hare-Haren da Ake Samu a Kasa   Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya nuna fushin sa yayin da ake samun karuwar hare-hare kan al’umma a kasar. Tsohon gwamnan na jahar Legas...

Gwamnatin Najeriya ta Qaddamar da 3 ga Watan Mayu Matsayin Ranar Ma’aikata

0
Gwamnatin Najeriya ta Qaddamar da 3 ga Watan Mayu Matsayin Ranar Ma'aikata   Ma’aikatan Najeriya za su bi sahun sauran kasashen duniya don bikin ranar ma’aikata ta 2021. Domin murnar ranar, gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin, 3 ga watan Mayu a matsayin...

Samar da Tsaro a Kasar nan ya Rayata a Wuyan Kowa – Gwamna Masari

0
Samar da Tsaro a Kasar nan ya Rayata a Wuyan Kowa - Gwamna Masari   Gwamna Aminu Bello Masari ya bada shawarar cewa ayyana dokar ta-baci ba za ta kawo karshen matsalolin tsaro da ake fuskanta a kasar ba. Masari ya ce...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta