Gwamna Ganduje ya Bayyana Cin Hanci da Rashawa a Matsayin Abinda ya Hana Kasa...
Gwamna Ganduje ya Bayyana Cin Hanci da Rashawa a Matsayin Abinda ya Hana Kasa Cigaba
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ba zai bari a samu cigaba na kwarai a Najeriya ba.
A cewar...
Magance Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai Zata Tura Shugabanninta Don Ganawa da Shugaba Buhari
Magance Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai Zata Tura Shugabanninta Don Ganawa da Shugaba Buhari
Bayyanar cewa kungiyar Boko Haram na kara kusantowa kusa da Abuja ya sa wasu jiga-jigan 'yan majalisar dattijan kasar shiga halin fargaba.
Sanatocin da suka firgita sun yi...
Mayakan Boko Haram Sun Kusa Shiga Babban Birnin Kasar Nan – Gwamna Abubakar Sani...
Mayakan Boko Haram Sun Kusa Shiga Babban Birnin Kasar Nan - Gwamna Abubakar Sani Bello
Gwamnan jahar Neja ya bayyana cewa, 'yan Boko Haram na daf da shiga birnin Abuja idan ba a kula ba.
Ya gargadi cewa, tsakanin in da...
Dole ne a Matsayina na Jagora na Nemo Hanyoyin Magance Tsaro a Yankin Geidam...
Dole ne a Matsayina na Jagora na Nemo Hanyoyin Magance Tsaro a Yankin Geidam - Gwamna Buni
Gwamna Buni ya gana masu ruwa da tsaki don tabbatar da zaman lafiya a yankin Geidam.
Gwamnan ya tattauna da shugaban hafsoshin tsaro kan...
Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro –...
Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro - Ministan Lafiya
Ministan lafiya a Najeriya bayyana bukatar makudan kudade don yaki da zazzabin cizon sauro.
Ministan ya yarda kasar ba ta isassun kudade duba da yadda...
Rashin Yafewa Pantami Ya fi Muni Kan Laifin da Ministan ya Aikata – Garba...
Rashin Yafewa Pantami Ya fi Muni Kan Laifin da Ministan ya Aikata - Garba Shehu
Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya ce wadanda ba su son su yafe wa Pantami suna da matsala.
Shehu ya ce kowane mutum yana da ikon...
Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya
Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya
Gwamnan jahar Abia, Okezie Ikpeazu ya ce ba makiyaya Fulani ke kai hare-hare a Nigeria ba.
Ikpeazu ya ce baki ne daga kasahen ketare kamar su Chadi da Mali ke shigowa...
Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa
Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa
Wani tsohon jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell ya yi martani a kan lamarin Pantami.
Campbell ya bayyana cewa Amurka ta fi damuwa da ayyukan ta'addanci ba tunani...
Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu –...
Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu - Kabir Dakata
Kabir Dakata ya bayyana cewa wasu mutane su na ta bibiyar sahunsa.
Dakata ya ce rayuwarsa ta na fuskantar babban hadari a halin yanzu.
‘Dan gwagwarmayan...
Yadda Za’a Dakile Harin ‘Yan Bindiga a Makarantu – Gwamna El-Rufa’i
Yadda Za'a Dakile Harin 'Yan Bindiga a Makarantu - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu abubuwa da ya dace ayi domin dakile harin yan bindiga a makarantun jahar.
Gwamnan ya ce ya kamata a samar d sansanin sojoji...





















