Shugaba Buhari ne Ummul Aba’isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan ‘Yan...
Shugaba Buhari ne Ummul Aba'isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan 'Yan Najeriya - Ayo Adebanjo
Shugaban ƙungiyar yarbawa ta Afenifere, Ayo Adebanjo, ya ce shugaba Buhari ne babban wanda baison ganin cigaban Najeriya.
Adebanjo yace ba yadda za'a...
Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba – Femi...
Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba - Femi Gbajabiamila
Majalisa ta ce ba a toshe korafin Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ba.
Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce bai hana Ndudi Elumelu gabatar da...
Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami
Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Pantami, ya sha suka kan maganganun da yayi wadanda ke cike da rudani.
‘Yan Najeriya sun yi kira ga ministan da ya yi...
Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara
Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabbin alkalai 18 na kotunan daukaka kara a Nigeria, The Cable ta ruwaito.
Kwamitin Kolin Shari'a ta Kasa, CJN, Karkashin...
‘Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa...
'Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa ba - Lai Mohammed
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Lai Muhammed, yace sam basu tattauna kan lamarin dake faruwa da ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani...
Jam’iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo
Jam'iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo
Jam'iyyar PDP ta dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo na tsawon watanni shida.
An dakatar da Gwarzo ne kan zargin yi wa jam'iyya zagon kasa da kin amsa gayyatar...
Jam’iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo
Jam'iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo
Ana jimamin mutuwar Kansilolin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar a jahar Oyo.
Teslim Folarin, tsohon dan majalisar dattijai ya jajantawa majalisar dokokin jahar Oyo kan wannan rashi da tayi.
Sai...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC – Jigo a Jam’iyyar APC a...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC - Jigo a Jam'iyyar APC a Zamfara
Martani na ci gaba da bin diddigin rahotannin da ke cewa Gwamna Bello Matawalle na iya ficewa daga PDP zuwa APC.
Wani jigo a jam’iyyar APC...
Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al’ummar Kasar...
Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Ta'aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al'ummar Kasar Chadi
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da harbe shugaban kasar Chadi da aka yi.
Ya kuma mika ta'aziyya ga iyalai da ilahirin al'ummar kasar Chadi bisa...
Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Ya Amsa Gayyatar EFCC
Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Amsa Gayyatar EFCC
Hukumar EFCC a yanzu haka tana yi wa tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari tambayoyi kan wasu zarge-zargen cin hanci da rashawa.
An tattaro cewa an rike tsohon gwamnan a ofishin hukumar...




















