Home SIYASA Page 135

SIYASA

Ministan Sufuri,Rotimi Amaechi ya Fadi Dalilin Dakatad da Shugabar NPA, Hadiza Bala Usman

0
Ministan Sufuri,Rotimi Amaechi ya Fadi Dalilin Dakatad da Shugabar NPA, Hadiza Bala Usman   An dakatad da shugabar hukumar tashoshin jiragen ruwa a Najeriya NPA, Hadiza Bala Usman, domin bada dama don gudanar da bincike kan wasu kudaden da ake zargin...

Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam’iyyun Siyasa 74

0
Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam'iyyun Siyasa 74 Bayan shekara daya ana fafatawa a kotu, abin ya zo karshe. Kotun Koli ta rraba gardama tsakanin INEC da jam'iyyun siyasa 74 da aka soke. Kotun ta ce hukumar INEC na da...

Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka’ida ba Wajen  Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza...

0
Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka'ida ba Wajen  Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza Bala Usman   Gwamnatin Tarayya ba ta bi ka’ida wajen dakatar da Hadiza Bala Usman ba . A doka ya kamata a sanar da shugabar NPA laifin da...

Ka Fito ka Dinga yi wa ‘Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da...

0
Ka Fito ka Dinga yi wa 'Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da Adesine Muka Zaba ba - Melaye ga Shugaba Buhari   Tsohon sanata da ya taba wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye yace 'yan Najeriya Buhari suka...

Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin ‘Yan Kasa Sai an Karya – Shugaba Buhari

0
Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin 'Yan Kasa Sai an Karya - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya koka da yadda wasu 'yan Najeriya basu tausayawa kasar su kwata-kwata. Shugaban kasan yace kowacce doka ya saka domin amfanin 'yan kasa sai an...

Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki...

0
Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki Tinubu   Bode George ya yi kira ga hukumar EFCC ta binciki Asiwaju Bola Tinubu. Jagoran adawar ya ce bai kamata irinsu Bola Tinubu suna neman mulki ba. George...

‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye – Ali Ndume

0
‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye - Ali Ndume   Ali Muhammad Ndume ya koka da halin da ake ciki a jahohin Arewa maso gabas. Sanatan ya bayyana cewa ‘Yan Boko Haram na neman dawowa Borno da kewaye. ‘Dan Majalisar...

Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da...

0
Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da wa Jam'iyyar PDP Martani   Lai Mohammed ya mai da martani kan jam'iyyar PDP dake zargin gwamnatin Buhari da yin sake da lamarin tsaro. Ya bayyana cewa, ba...

Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a...

0
Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a Kan Wanda ba su Yarda da Shi ba   Gwamna Muhammadu Badaru na jahar Jigawa ya ankarar da mutanen jaharsa game da yan Boko Haram. Bayan taron tsaro...

Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015:...

0
Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015: Rotimi Amaechi ya Karyata Rahoton   Ministan Sufurin ƙasar nan, Rotimi Amaechi, ya karyata rahoton da wasu ke yaɗawa akansa a kafafen sada zumunta. Rahoton dai ya bayyana...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta