Home SIYASA Page 134

SIYASA

Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano

0
Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano   Gwamnatin jahar Kano ta tabbatar ta ce wata bakuwar cuta da ta bulla a jahar ta yi sanadin rasuwar mutane shida. Kwamishinan lafiya na jahar, Dr Aminu Ibrahim-Tsanyawa ne...

Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita

0
Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita   Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sake dawo da dokar takaita fita a dukkan kasar daga 12 na dare zuwa 4 na asuba domin dakile yaduwar annobar korona wato COVID-19, The Nation...

Bani da Wata Alaka da ‘Yan Ta’adda – Janar Abdulsalami.A.Abubakar

0
Bani da Wata Alaka da 'Yan Ta'adda - Janar Abdulsalami.A.Abubakar Tsohon shugaba a Najeriya ya bayyana fushinsa game da alakanta shi da ta'addanci da aka yi a jahar Neja. Ya bayyana yadda yada jita-jita da karya a kafafen sada zumunta ke...

Gwamnan da ya ke Korar Ma’aikata Bai da ta Cewa a Kai na –...

0
Gwamnan da ya ke Korar Ma’aikata Bai da ta Cewa a Kai na - Gwamna Ortom ga Gwamna El-Rufa'i   Gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom, ya sake yi wa Nasir El-Rufai raddi. Ortom ya yi martani ne bayan El-Rufai ya zarge shi...

Makasudin Rikicin Goodluck Jonathan da Nasir El-Rufa’i a 2011

0
Makasudin Rikicin Goodluck Jonathan da Nasir El-Rufa'i a 2011   Goodluck Jonathan ya ce zargin musgunawa Nasir El-Rufai ba gaskiya ba ne. Tsohon Shugaban ya ce da farko Gwamna El-Rufai ya nuna ya na tare da shi. Jonathan ya fadi dalilin da ya...

Buhari Bai da Karfin Tunani da Lafiyar Jagorantar Najeriya: Gwamnatin Kaduna ta Musanta Batun...

0
Buhari Bai da Karfin Tunani da Lafiyar Jagorantar Najeriya: Gwamnatin Kaduna ta Musanta Batun da Aka Alakanta Gwamna El-Rufai da Shi   Gwamnatin jahar Kaduna ta karyata wani wallafar jaridar yanar gizo da aka alakanta da gwamnanta kan Shugaba Muhammadu Buhari. Gwamnatin...

Shugaban Kasan Najeriya da ya Fara Jawo Mata da Matasa Cikin Gwamatinsa

0
Shugaban Kasan Najeriya da ya Fara Jawo Mata da Matasa Cikin Gwamatinsa   Shehu Shagari ne ya fara tafiya da mata da matasa a Gwamatinsa a 1978. A gwamnatin Shagari ne irinsu Ebun Oyagbola suka fara rike mukamai. A Najeriya da mafi yawan...

Gwamna Samuel Ortom ya Bayyana Gwamnan Jahar Kaduna a Matsayin Makiyin Kasar nan na...

0
Gwamna Samuel Ortom ya Bayyana Gwamnan Jahar Kaduna a Matsayin Makiyin Kasar nan na Hakika Gwamna Samuel Ortom ya bayyana takwaransa na jahar Kaduna a matsayin makiyin Najeriya. Gwamnan na Benuwai ya kuma bayyana cewa Malam Nasir El-Rufai na daya daga...

Gwamnan Jahar Kogi ya Nada Mai Aikin Share-Share a Matsayin Babban Mai Taimaka Masa...

0
Gwamnan Jahar Kogi ya Nada Mai Aikin Share-Share a Matsayin Babban Mai Taimaka Masa Kan Tsafta   Gwamna Bello na jahar Kogi ya nada Peter Aliyu, mai aikin share-share, a matsayin babban mai taimaka masa kan tsafta. A cewar SSG na jahar,...

Rikici ya Kunno Kai a Kungiyar Kwankwasiyya ta Jahar Kano

0
Rikici ya Kunno Kai a Kungiyar Kwankwasiyya ta Jahar Kano Rikicin cikin gida ya kaure a Kwankwasiyya ta jahar Kano bayan an zargi wani mabiyin tafiyar da yunkurin son fitowa takarar gwamna. Kamar yadda hadimin Kwankwaso, Sanusi Surajo yayi magana, ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta