Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a...
Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a 2023
Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana matsayarsa a kan takarar shugabancin ƙasar nan bayan kammala wa'adin Buhari.
Mr. Osinbajo yayi watsi da wani shafin...
Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa
Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa
Wasu gwamnoni a karkashin inuwar jam'iyyar PDP sun shiga tattaunawar sirri kan batun tsaro.
Gwamnonin 13 suna ganawa ne a jahar Oyo, inda ake sa ran isowar wasu sauran gwamnonin.
Ana sa ran za...
Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas – Sanata Shehu...
Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas - Sanata Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya alakanta talauci ta karyewar tattalin arziki da ta'addanci a arewacin Nigeria.
Shehu Sani ya yi wannan furucin ne a yayin da ya...
Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da...
Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da Matsalar Tsaro - Sanata Rochas Okorocha
Tsohon gwamnan jahar Imo kuma zaɓaɓɓen sanata a jam'iyyar APC yace sama da kashi 75% na yan Najeriya basa jin...
Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan ‘Yan Bindiga
Ministan Yada Labarai da Al'adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan 'Yan Bindiga
Lai Mohammed ya bayyana cewa, ana kokarin sanyawa 'yan Najeriya tsoro ne kawai a kasar.
Ya kuma bayyana cewa, gwamnatin tarayya da na isasshen karfin ragargazar 'yan bindiga.
Hakazalika ya bayyana...
Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami’an ‘Yan Sanda 11 da ‘Yan Bindiga Suka...
Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami'an 'Yan Sanda 11 da 'Yan Bindiga Suka Kashe Kyautar N20m
Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike, ya bada gudummuwar miliyan 20 ga kowane ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sanda 11.
Gwamnan yace babu wani...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban Kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta kasa a fadar shugaban kasa.
Sai dai kuma zuwa yanzu babu wani cikakken bayani kan ajandar...
Jam’iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala...
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman
Jam’iyyar PDP ta na so a sallami Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman.
PDP ta ce akwai zargin da ke kan wuyan Ministan sufuri da mai...
Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma’aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso...
Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma'aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso Rock
Labari da duminsa na nuna cewa wasu barayi sun yi yunkurin fasawa cikin gidan shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, dake Aso Rock,...
Hadiza Bala Usman: ‘Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a...
Hadiza Bala Usman: 'Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a Kan Hukumar NPA
‘Yan adawa a Majalisa sun bukaci ayi cikakken bincike a kan Hukumar NPA.
Hon. Ndudi Elumelu ya ce dakatar da Hadiza Bala Usman da...





















