Yabawa Shekau: ‘Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa
Yabawa Shekau: 'Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa
Wani dan majalisar wakilai daga jahar Borno ya kori mai taimaka masa saboda yabawa Shekau.
Mai taimaka masa ya bayyana Shekau a matsayin gwarzo kuma jarumin da ya mutu gwarzo.
Wannan yasa dan majalisar...
Sauya Shekar Gwamna Ben Ayade Daga PDP Zuwa APC: Jam’iyyar PDP ta Shiga Taron...
Sauya Shekar Gwamna Ben Ayade Daga PDP Zuwa APC: Jam'iyyar PDP ta Shiga Taron Gaggawa
Kwamitin gudanarwan uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar dake Abuja sakamakon sauya shekar gwamnan jahar cross Ribas, Ben...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da Sababbin Jiragen Yaƙi Guda 3 ga Rundunar Sojojin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da Sababbin Jiragen Yaƙi Guda 3 ga Rundunar Sojojin Sama
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kaddamar da shigar da sabbin jiragen yaƙi uku zuwa cikin kayan aikin NAF.
Shugaban wanda ministan tsaro, Bashir Magashi, ya wakilta,...
Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista
Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista
Majalisar dattijai ta umarci JAMB da ma'aikatar ilima su soke wajabcin amfani da NIN wajen yin rijista.
Majalisar tace kamata yayi hukumar NIMC ta nemo hanya mafi...
Abinda NLC Keyi Tamkar ‘Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi...
Abinda NLC Keyi Tamkar 'Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi Al'umma - Gwamna El-Rufa'i
Gwamna Nasir El-Rufai ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jahar.
An kulle gidajen mai, bankuna, tashohiin...
Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma’aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar
Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma'aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar
Gwamnan jahar Delta ya sallami kwamishinoninsa 25, sakataren gwamnatinsa da kuma shugaban ma'aikatan fadarsa.
Kamar yadda tsohon kwamishina yada labarai na jahar ya sanar, yace gwamnan yayi haka...
Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin...
Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin Damfara
Gwamna Dapo Abiodun na jahar Ogun ya dakatar da Abidemi Rufai.
Gwamnatin Amurka ta kama Rufai, wanda ya kasance babban hadimi na musamman ga Abiodun kan...
Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa
Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa
Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14...
Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna
Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna
Femi Falana da ASCAB sun ce an kori Ma’aikata kusan 60, 000 a Jahar Kaduna.
Idan hakan ya tabbata, gwamna Nasir El-Rufai yana korar ma’aikata 280 kullum.
Femi Falana yace korar Ma’aikatan da ake...
Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki – Benjamin Kalu
Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki - Benjamin Kalu
Mai magana da yawun majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Okezie kalu yace majalisar na kokarin halasta noma da safarar wiwi.
Kamar yadda ya bayyanawa manema labarai a garin...





















