Home SIYASA Page 139

SIYASA

Da Allah Muka Dogara – Muhammad Rili

0
Da Allah Muka Dogara - Muhammad Rili   RanarJumu'a dai dai da 16 ga watan Afirilu, 2021 ne mu ka mai da Fom ɗin neman sha'awar tsayawa takarar kujerar ƙaramar hukumar Ikara, zuwa ga babban ofishin jam'iyya ta jaha. tare da rakiyar...

Sabon Hari: An Kashe ‘Yan Arewa 3 a Jahar Imo

0
Sabon Hari: An Kashe 'Yan Arewa 3 a Jahar Imo   'Yan Arewa sun fara kaura daga jahar Imo sakamakon harin da ake kai musu. An kashe yan Arewa akalla 11 cikin makonni biyu da suka gabata yanzu. jahar Imo na fuskantar hare-hare...

Liyafar Murnar Dawowar Shugaba Buhari:  Mutane 40 suka Halarta Bana Sabanin 300 a Bara

0
Liyafar Murnar Dawowar Shugaba Buhari:  Mutane 40 suka Halarta Bana Sabanin 300 a Bara   Mai shirya liyafar murnar dawowar Buhari duk lokacin da yaje jinya ya ce mutum 40 suka halarta bana sabanin 300 a bara. Wani dan a Mutanen...

Gwamnan Jahar Oyo ya Sauke Shugaban Jami’ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde

0
Gwamnan Jahar Oyo ya Sauke Shugaban Jami'ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde   Gwamna Seyi Makinde na jahar Oyo ya sauke shugaban jami'ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde. Olasunkanmi, Kwamishinan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jahar ne ya sanar da hakan a ranar Juma'a. Gwamnan...

Gwamna Godwin Obaseki ya Bukaci Shugaba Buhari da ya Sallami Ministar Kudi da Tattalin...

0
Gwamna Godwin Obaseki ya Bukaci Shugaba Buhari da ya Sallami Ministar Kudi da Tattalin Arziki, Zainab Ahmed   PDP ta na so Shugaban kasa ya sallami Ministar kudi da tattalin arziki. Jam’iyyar adawar ta zargi Zainab Ahmed da karya kan batun buga kudi. Daga...

Gwamna Yahaya Bello ya Bayyana Cewa Akwai Gwamnonin PDP da ke Shirin Komawa APC

0
Gwamna Yahaya Bello ya Bayyana Cewa Akwai Gwamnonin PDP da ke Shirin Komawa APC   Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi yace wasu gwamnonin PDP na shirin komawa APC. Gwamnan ya sanar da hakan ne a Abuja bayan taron sirri da suka...

Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Kwanaki 16 a Birnin Landan

0
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Kwanaki 16 a Birnin Landan   Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban tashar jirgin kasa da kasa ta Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja daga birnin Landan bayan makonni biyu inda yaje ganin Likita. Buhari ya...

Ministan Wutar Lantarki ya Roƙi Gafarar ‘Yan Najeriya Akan Rashin Samun Wutar Lantarki

0
Ministan Wutar Lantarki ya Roƙi Gafarar 'Yan Najeriya Akan Rashin Samun Wutar Lantarki   Ministan wutar lantarki, Sale Mamman ya roƙi gafarar yan Najeriya sabida matsalar rashin wutar lantarki da yan Najeriya suka fuskanta kwanan nan. Ministan ya dangata hakan da lalacewar...

Har da Hannun ‘Yan Siyasa a Rashin Tsaron Kasar Nan – Gwamna Ortom

0
Har da Hannun 'Yan Siyasa a Rashin Tsaron Kasar Nan - Gwamna Ortom   Gwamnan jahar Benue ya bayyana cewa, akwai hannun 'yan siyasa a rashin tsaron kasar nan. Ya kuma bayyana yadda 'yan siyasa suka shigo da sojojin kasashen waje don...

Wajibi ne Mutum ya Gabatar da NIN Kafin Ayi Masa Rijista – Ministan Sadarwa

0
Wajibi ne Mutum ya Gabatar da NIN Kafin Ayi Masa Rijista - Ministan Sadarwa   Bayan watanni da sanya takunkumi kan rijistan layukan waya, ministan sadarwa ya dage. Pantami ya ce daga yanzu wajibi ne mutum ya gabatar da NIN kafin ayi...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas