Home SIYASA Page 143

SIYASA

APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku – Buba Galadima

0
APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku - Buba Galadima   Tsohon shakikin abokin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, yace kan 'yan APC a rabe yake. Dan jam'iyyar PDP yace a halin yanzu APC ta kasu zuwa kungiyoyi uku kuma kowacce kungiya...

Dalilin da Yasa na Koma APC – Shugaban Jam’iyyar PDP na Jahar Ebonyi

0
Dalilin da Yasa na Koma APC - Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Ebonyi   Onyekachi Nwebonyi, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jahar Ebonyi ya ce ya yi farin cikin komawa APC. Nwebonyi, ya ce rashin adalci da ake yi wa Ibo da...

Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI

0
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sababbin Darektocin NASENI. Sanarwar nadin mukamin ya fito ne kafin aji labarin zai bar Najeriya a dazu. Olayinka Adunni Komolafe ce ta zama sabuwar Darektar hukumar NASENI...

Dr Mu’azu Babangida Aliyu: Jam’iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger

0
Dr Mu'azu Babangida Aliyu: Jam'iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger   Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, reshen jahar Niger ta dakatar da tsohon gwamna Dr Mu'azu Babangida Aliyu. Jam'iyyar ta ce sanar da dakarwar ne a ranar Litinin a...

Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci...

0
Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci Gaban Kasa - Osinbajo   Mataimakin shugaban kasa ya nemi masu kira ga wargajewar kasar da su sake tunani. Osinbajo yayi wannan kiran yayin gabatar da jawabin sa...

Gwamna Ganduje ya Shawarci ‘Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH

0
Gwamna Ganduje ya Shawarci 'Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH   Gwamna Ganduje na jahar Kano ya shawarci 'yan Najeriya da su koma ga Allah. Ganduje ya yi wannan kira ne a wani taron tunawa da ranar haihuwar Bola Tinubu. Ya kuma...

Bukola Saraki ya Bawa Jam’iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa

0
Bukola Saraki ya Bawa Jam'iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa   Kwamitin NRSC ya ba NWC shawarar a cirewa matasa nauyin sayen fam. Bukola Saraki ya ce a bar wa ‘yan kasa da 35 ne kujerar shugaban matasa. Saraki ya na...

Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi

0
Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi Tsohonn mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Buhari Ya lissafo wasu hanyoyi uku da gwamnatin ya kamata ta bi a magance matsalar rashin aikin yi Wasu 'yan Najeriya...

kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b – SERAP ga...

0
kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b - SERAP ga Shugaba Buhari   Ƙungiyar dake fafutukar kare haƙƙin Bil'adama SERAP ta roki shugaba Buhari ya gudanar da binciki kan yadda aka kashe 4.5 Biliyan na COVID19 a...

Shugaban Jam’iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam’iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC

0
Shugaban Jam'iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam'iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC Onyekachi Nwebonyi, shugaban jam'iyyar PDP a jahar Ebonyi ya koma APC. Suma sauran shugabannin jam'iyyar sun dunguma sun sauya sheka zuwa APC. Anyi bikin sauya sheƙan ne a filin...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas