Kungiyar HEDA ta Gano Kadarorin Tsofaffin Manyan ‘Yan Siyasan Najariya da Suka Mallaka a...
Kungiyar HEDA ta Gano Kadarorin Tsofaffin Manyan 'Yan Siyasan Najariya da Suka Mallaka a Dubai
Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta bankado wata babbar badakala.
Ta bayyana cewa, ta gano wasu kadarori da wasu tsofaffin gwamnoni suka mallaka.
Ta...
Dalilin da Yasa ‘Yan Bindiga ke Kai Hari Jahar Kaduna – Gwamna El-Rufa’i
Dalilin da Yasa 'Yan Bindiga ke Kai Hari Jahar Kaduna - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan jahar Kaduna ya bayyana dalilan da yasa 'yan bindiga ke kai hari jahar ta Kaduna.
Ya ce, hare-haren 'yan bindigan na da nasaba da kin tattaunawa da...
Olusegun Obasanjo da Sheikh Gumi Sun Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Matsalar Tsaro
Olusegun Obasanjo da Sheikh Gumi Sun Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Matsalar Tsaro
Tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo ya gana da Sheikh Gumi kan batun matsalar tsaro.
Fitattun biyu sun shawarci gwamnatin tarayya da ta kirkiri wasu kotuna don hukunta 'yan bindiga.
Sun...
Shugaban Kasan Japan ya Nada Ministan Kadaici
Shugaban Kasan Japan ya Nada Ministan Kadaici
Shugaban kasar Japan yayi nadin ministan kadaici a kokarin shawo kan masu kashe kansu a kasar.
An gano cewa an kirkiro wannan mukamin a kasar ne a watan Fabrairu don gujewa masu killace kansu...
NARD: Za mu yi Amfani da Tsumagiyarmu – Ministan Ayyuka da Kwadago ga Likitoci
NARD: Za mu yi Amfani da Tsumagiyarmu - Ministan Ayyuka da Kwadago ga Likitoci
Gwamnatin Najeriya zata zartar da hukuncin dakatar da biyan likitoci matsawar basu yi aiki ba saboda yajin aikin da suka tsunduma.
Ministan ayyuka da kwadago, Chris Ngige...
Jam’iyyar APC ta Karyata Batun Zanga-Zangar Nuna adawa da Buhari a Landan
Jam'iyyar APC ta Karyata Batun Zanga-Zangar Nuna adawa da Buhari a Landan
Jam'iyyar APC ta karyata hotunan da ke yawo ana ikirarin zanga-zangar nuna adawa da Buhari a Landan.
Jam'iyyar ta bayyana asalin inda aka dauko hotunan, tare da bayyana ranan...
Allurar Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe Sama da N396bn
Allurar Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe Sama da N396bn
Gwamnatin za ta kashe kudaden da suka haura Naira biliyan 396 a cikin shekarun 2021 da 2022.
Gwamnati ta kuma bayyana cewa, ana iya samun ragakafin sakamakon tallafi da ake...
APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku – Buba Galadima
APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku - Buba Galadima
Tsohon shakikin abokin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, yace kan 'yan APC a rabe yake.
Dan jam'iyyar PDP yace a halin yanzu APC ta kasu zuwa kungiyoyi uku kuma kowacce kungiya...
Dalilin da Yasa na Koma APC – Shugaban Jam’iyyar PDP na Jahar Ebonyi
Dalilin da Yasa na Koma APC - Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Ebonyi
Onyekachi Nwebonyi, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jahar Ebonyi ya ce ya yi farin cikin komawa APC.
Nwebonyi, ya ce rashin adalci da ake yi wa Ibo da...
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sababbin Darektocin NASENI.
Sanarwar nadin mukamin ya fito ne kafin aji labarin zai bar Najeriya a dazu.
Olayinka Adunni Komolafe ce ta zama sabuwar Darektar hukumar NASENI...





















