Dr Mu’azu Babangida Aliyu: Jam’iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger
Dr Mu'azu Babangida Aliyu: Jam'iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, reshen jahar Niger ta dakatar da tsohon gwamna Dr Mu'azu Babangida Aliyu.
Jam'iyyar ta ce sanar da dakarwar ne a ranar Litinin a...
Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci...
Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci Gaban Kasa - Osinbajo
Mataimakin shugaban kasa ya nemi masu kira ga wargajewar kasar da su sake tunani.
Osinbajo yayi wannan kiran yayin gabatar da jawabin sa...
Gwamna Ganduje ya Shawarci ‘Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH
Gwamna Ganduje ya Shawarci 'Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH
Gwamna Ganduje na jahar Kano ya shawarci 'yan Najeriya da su koma ga Allah.
Ganduje ya yi wannan kira ne a wani taron tunawa da ranar haihuwar Bola Tinubu.
Ya kuma...
Bukola Saraki ya Bawa Jam’iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa
Bukola Saraki ya Bawa Jam'iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa
Kwamitin NRSC ya ba NWC shawarar a cirewa matasa nauyin sayen fam.
Bukola Saraki ya ce a bar wa ‘yan kasa da 35 ne kujerar shugaban matasa.
Saraki ya na...
Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi
Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi
Tsohonn mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Buhari
Ya lissafo wasu hanyoyi uku da gwamnatin ya kamata ta bi a magance matsalar rashin aikin yi
Wasu 'yan Najeriya...
kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b – SERAP ga...
kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b - SERAP ga Shugaba Buhari
Ƙungiyar dake fafutukar kare haƙƙin Bil'adama SERAP ta roki shugaba Buhari ya gudanar da binciki kan yadda aka kashe 4.5 Biliyan na COVID19 a...
Shugaban Jam’iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam’iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC
Shugaban Jam'iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam'iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC
Onyekachi Nwebonyi, shugaban jam'iyyar PDP a jahar Ebonyi ya koma APC.
Suma sauran shugabannin jam'iyyar sun dunguma sun sauya sheka zuwa APC.
Anyi bikin sauya sheƙan ne a filin...
Tinubu: Jagoran Jam’iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House
Tinubu: Jagoran Jam'iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House
Wani bidiyo da ke nuna lokacin da Bola Ahmed Tinubu ya yanke jiki ya fadi ya janyo cece-kuce tsakanin yan Nigeria.
Jagoran na kasa na jam'iyyar APC ya fadi...
2023: ‘Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello
2023: 'Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello
Olujonwo Obasanjo ya na goyon bayan takarar Yahaya Bello a zabe mai zuwa.
‘Dan tsohon shugaban kasar ya na sha’awar matasa su karbi mulkin Najeriya.
Obasanjo ya ce an...
Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu
Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu
Jagoran APC kuma tsohon gwamnan jahar Lagos, Bola Ahmed Tinubu zai jagoranci gudanar da lakcar cibiyar Arewa wato 'Arewa House' da aka saba yi duk shekara.
Daractan Arewa House, Dr...





















