Home SIYASA Page 143

SIYASA

Matamakin Shugaban Kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya Yabi Aisha Buhari

0
Matamakin Shugaban Kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya Yabi Aisha Buhari Farfesa Yemi Osinbajo ya yabi Mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari. Yemi Osinbajo ya ce ba a taba ganin uwargidar shugaban kasa irinta ba. Mataimakin shugaban kasar ya ce za ba za...

Matsayin Zanga- Zangar da Aka yi wa Buhari a Landan – Gwamna Matawalle

0
Matsayin Zanga- Zangar da Aka yi wa Buhari a Landan - Gwamna Matawalle   Gwamna Matawalle na jahar Zamfara ya kwatanta zanga-zangar da aka yi wa Buhari a London a matsayin kaiwa arewa hari. Tun watan Maris shugaba Buhari ya tafi London...

Tinubu ya Kira Matar Mataimakin Shugaban Kasa a Matsayin Matar Shugaban Kasa

0
Tinubu ya Kira Matar Mataimakin Shugaban Kasa a Matsayin Matar Shugaban Kasa   Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC ya kara kwafsawa cikin furucinsa a karo na biyu. Tinubu ya kira uwar gidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo da "matar shugaban kasa". Ya daki kwanon...

Shugaba Buhari ya Bayyana Cewa Hutawa Yake a Landan

0
Shugaba Buhari ya Bayyana Cewa Hutawa Yake a Landan   Makon shugaba Buhari daya yanzu a birnin Landan. Sabanin abinda hadimansa suka fada na cewa ya tafi jinya, Buhari ya ce hutawa ya tafi yi. Hakan ya janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da...

Lauretta Onochie ta Mayar da Martani ga Masu Surutun Tafiyar Shugaba Buhari Landan

0
Lauretta Onochie ta Mayar da Martani ga Masu Surutun Tafiyar Shugaba Buhari Landan Lauretta Onochie, hadiman Shugaba Muhammadu Buhari ta mayar da martani ga masu kokawa kan tafiyarsa zuwa Landan ganin likita. Onochie ta ce hayaniya da kwakwazo ba zai taba...

Ministan Noma da Raya Karkara ya Auri Budurwa Mai Shekaru 18

0
Ministan Noma da Raya Karkara ya Auri Budurwa Mai Shekaru 18   Ministan Noma da raya karkara, Sabo Nanono ya yi auri wata budurwa mai shekaru 18 daga Kaduna. Majiya daga iyalan ministan ta tabbatar da daurin auren inda tuni matar ta...

Wanda Suke da sa Hannu a Harin da Aka Kai Ofisoshin ‘Yan Sanda –...

0
Wanda Suke da sa Hannu a Harin da Aka Kai Ofisoshin 'Yan Sanda - Gwamnan Jahar Imo   Gwamna Hope Uzodimma na jahar Imo ya zargi wasu 'yan siyasa da sa hannu a harin da aka kai ofisoshin 'yan sanda. A cewarsa,...

Gwamna Zulum ya Rabawa ‘Yan Gudun Hijirar Jaharsa N200m da Kayan Abinci

0
Gwamna Zulum ya Rabawa 'Yan Gudun Hijirar Jaharsa N200m da Kayan Abinci   Bayan ya kwana a Bama, gwamnan jahar Borno, Babagana Zulum ya rabawa 'yan gudun hijira N200,000,000 da kayan abinci. Sai da ya tsaya tsayin daka ya tabbatar 'yan gudun...

Janar Abdussalami Abubakar ya Bayyana Babban Abinda Yake Jawo Matsalar Tsaro a Najeriya

0
Janar Abdussalami Abubakar ya Bayyana Babban Abinda Yake Jawo Matsalar Tsaro a Najeriya   Tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, janar Abdussalami Abubakar ya ce akwai kimanin muggana makamai miliyan N6m dake yawo a Najeriya ba bisa ƙa'ida ba. Tsohon shugaban wanda...

Tinubu: Babu Wani ‘Dan Takarar Shugaban Kasa a 2023 da Muke Goyan Baya –...

0
Tinubu: Babu Wani 'Dan Takarar Shugaban Kasa a 2023 da Muke Goyan Baya - Afenifere   Kungiyar Afenifere ta musanya cewa tana goyon-bayan takarar Bola Tinubu. Sola Lawal ya fitar da jawabi a jiya, ya na yi wa kungiyar SWAGA martani. Lawal ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta