Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin...
Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin Gwamnati
Ana zargin tsohon mataimakin gwamnan Ondo da yin gaba da motocin Gwamnati.
Har yanzu wasu motoci su na hannun Agboola Ajayi duk da ya bar ofis a kwanaki.
Gwamnan...
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha
Sanata Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jahar Imo, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Jami'an hukumar sun damke Okorocha ne a...
Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank
Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank
Gwamnatin jahar Kano ta garkame Bankin Guaranty Trust na jahar bisa kin biyan haraji ga jahar.
Hukumar harajin ta maka bankin a kotu kan kin biyan harajin da ya dace ya biya jihar...
Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam’iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma
Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam'iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma
Tsohon mataimakin gwamnan jahar Oyo, Taofeek Arapaja ya lashe kujerar shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na yankin Kudu maso Yamma.
An sanar da shi matsayin wanda ya...
Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji...
Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji a Abuja
Gwamnan jahar Borno ya ziyarci shugaban hafsun sojojin a babban birnin tarayya Abuja.
Gwamnan ya kai ziyar ne ga shugaban a wata tawaga da ya...
Ayodele Fayose: Jami’an Tsaro Sun Dakile Harin da ‘Yan Bindiga Suka So yi a...
Ayodele Fayose: Jami'an Tsaro Sun Dakile Harin da 'Yan Bindiga Suka So yi a Taron PDP a Jahar Osun
Mutane sun shiga hargista a wurin taron jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen yankin Kudu maso yamma da aka gudanar a...
Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa
Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma'aikata a Jaharsa
Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi fashin bakin kan dalilin rage ma'aikata a jaharsa.
El-Rufai ya ce kudaden da gwamnatin jihar ke kashewa wurin biyan albashi ya yi wa...
ƙalubalen Tsaro da Gwamnatin Yanzu ke Fuskanta Bazai sa Ace ƙasar ta Lalace ba...
ƙalubalen Tsaro da Gwamnatin Yanzu ke Fuskanta Bazai sa Ace ƙasar ta Lalace ba - Shugaban Majalisar Dattijai
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan ya ce babu yadda za'ai Najeriya ta faɗi, ta lalace a yanzun tunda har bata lalace...
Buhari Bashi da Kwarewar da Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya – Tanko Yakasai
Buhari Bashi da Kwarewar da Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya - Tanko Yakasai
Dattijon kasa Yakasai ya bayyana karara irin mummunan kuskuren da 'yan Najeriya suka tafka.
Ya ce, babban kuskure ne da 'yan Naajeriya suka zabi shugaba Buhari da zimmar...
Da Zaran na Kammala Wa’adin Mulkina Zan bar Kaduna – El- Rufa’i
Da Zaran na Kammala Wa'adin Mulkina Zan bar Kaduna - El- Rufa'i
Gwamnan jahar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa da zaran ya gama wa'adin mulkinsa zai bar jahar Kaduna.
El-Rufai ya ce wannan ne dalilin da yasa gida daya...





















