Tinubu: Jagoran Jam’iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House
Tinubu: Jagoran Jam'iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House
Wani bidiyo da ke nuna lokacin da Bola Ahmed Tinubu ya yanke jiki ya fadi ya janyo cece-kuce tsakanin yan Nigeria.
Jagoran na kasa na jam'iyyar APC ya fadi...
2023: ‘Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello
2023: 'Dan Olusegun Obasanjo ya Nuna Goyan Bayan sa Kan Gwamna Yahaya Bello
Olujonwo Obasanjo ya na goyon bayan takarar Yahaya Bello a zabe mai zuwa.
‘Dan tsohon shugaban kasar ya na sha’awar matasa su karbi mulkin Najeriya.
Obasanjo ya ce an...
Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu
Cibiyar Arewa: Gwamna Lalong Zai Gudanar da Lakca Karkashin Jagorancin Tinubu
Jagoran APC kuma tsohon gwamnan jahar Lagos, Bola Ahmed Tinubu zai jagoranci gudanar da lakcar cibiyar Arewa wato 'Arewa House' da aka saba yi duk shekara.
Daractan Arewa House, Dr...
Gadar Sama: Ilimi da Walwalar Jama’a ce ya Dace ta Zama a Sahun Gaba...
Gadar Sama: Ilimi da Walwalar Jama'a ce ya Dace ta Zama a Sahun Gaba - Rabi'u Kwankwaso ga Gwamna Ganduje
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jahar Kano, ya zargi shugaba Buhari da rashin gane hoton gadar sama da Ganduje ya...
Dabaru Sun Kare wa Fadar Shugaban Kasa – Dr Hakeem Baba-Ahmed
Dabaru Sun Kare wa Fadar Shugaban Kasa - Dr Hakeem Baba-Ahmed
Mai magana da yawun kungiyar, NEF, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya ce dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa.
Baba-Ahmed ya ce takaici ke kama shi jin yadda a kullum fadar...
APC: Gwamna Zulum ya Nemi a Mayar da Mulkin Kasa Zuwa Kudanin Najeriya a...
APC: Gwamna Zulum ya Nemi a Mayar da Mulkin Kasa Zuwa Kudanin Najeriya a 2023
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum ya ce yana goyon bayan mulki ya koma kudu a 2023.
Zulum ya yi kira ga jam'iyyarsa ta All Progressives Congress...
BPE: Shugaba Buhari Ya Amince da Nadin Alex Okoh a Matsayin shugaban Hukumar Sayar...
BPE: Shugaba Buhari Ya Amince da Nadin Alex Okoh a Matsayin shugaban Hukumar Sayar da Hannun Jari
Shugaban kasa Muhammadu ya amince da sabunta nadin Alex Okoh, shugaban BPE.
Sanarwar sabunta nadin ta fito ne daga bakin babban hadimin shugaban kasa...
Abinda ya Kara kawo Matsalar Tsaro a Kasa – Shugaba Buhari
Abinda ya Kara kawo Matsalar Tsaro a Kasa - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya bayyana daya daga cikin abubuwan da ke rura wutan matsalar tsaro.
Buhari ya yi kira ga masu hannu da shuni su taimakawa mutan Karkara.
Buhari ya karbi bakuncin...
Za’a Kafa Sabuwar Doka Kan Man Fetur a Watan Afrilu – Ministan Man Fetur
Za'a Kafa Sabuwar Doka Kan Man Fetur a Watan Afrilu - Ministan Man Fetur
Ministan Man Fetur ya bayyana cewa za'a kafa sabuwar doka kan man fetur a watan Afrilu.
Shugaban NNPC ya yi fashin baki kan lamarin tallafin man fetur.
Yan...
Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon...
Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon Jama'a - Omoluabi Coalition
Wata kungiya a kudu maso yamma ba ta yi farin ciki da matakan Asiwaju Bola Tinubu na kwanan nan ba.
Kungiyar ta yi...






















