Home SIYASA Page 145

SIYASA

Shugaba Buhari na Tafiyar Hawainiya – Hakeem Baba Ahmed

0
Shugaba Buhari na Tafiyar Hawainiya - Hakeem Baba Ahmed   Kungiyar Dattawan Arewa ta soki Shugaban kasa Muhammadu Buhari. A cewar kakakin kungiyar, shugaban kasar na tafiyar hawainiya sosai wajen magance wasu matsalolin kasar. Ya ce zai fada wa Buhari cewa kasar na...

Akwai Alaka Mai Karfi Tsakanin Shugaba Buhari da Bola Tinubu – Garba Shehu

0
Akwai Alaka Mai Karfi Tsakanin Shugaba Buhari da Bola Tinubu - Garba Shehu   Fadar shugaban kasa ta yi watsi da rahotannin cewa akwai rashin jituwa tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. A jawabin da...

2023: Ifeanyi Okowa Tare da Gwamnoni 5 da Ka Iya Zama Sanatoci

0
2023: Ifeanyi Okowa Tare da Gwamnoni 5 da Ka Iya Zama Sanatoci   Shekarar 2021 muke amma batun zaɓen 2023 ya karaɗe ko ina a Najeriya. A 2023, da yawa daga cikin gwamnonin Najeriya na kammala wa'adin mulkinsu karo na biyu. Tuni dai...

Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga  Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar...

0
Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga  Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar Jahar Katsina   Babban jagora a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon gwamnan jahar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bada gudunmuwan miliyan 50 ga wadanda...

Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali

0
Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali   Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaba Muhammadu Buhari na nadin shugaban hukumar dake kula da gidan gyaran hali wato kurkuku. Majalisar ta amince da nadin ne biyo...

Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya

0
Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya   Gwamnatin tarayya ta ware makudan kudade domin aikin gina hanyoyi a fadin Najeriya. Gwamnatin ta bayyana aikin da cewa, dukkan jahohin kasar za su ci gajiyarsa ciki har da...

Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci Biyu

0
Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci  Biyu   Taƙaddama ta ɓarke a zaman majalisar dattijai na ranar Talata ya yin da aka kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya ta ƙasa a karamar hukumar Mubi, jahar Adamawa. Taƙaddamar ta...

Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki

0
Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki   Gwamnatin tarayya ta roƙi haɗakar ƙungiyoyin ƙwadugo na kasar nan da kada su tsunduma yajin aiki kamar yadda suke shirin yi. Ministan ƙwadago na ƙasar ne ya...

Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba –...

0
Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba - Shugaban Majalisar Dattawa   Shugaban majalisar dattawa yayi fatali da kudurin da ke neman a tsige shugaba Buhari. Ahmad Lawan ya bayyana cewa, tsige shugaban ba zai kawo...

APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam’iyyar PDP ta Mayarwa da...

0
APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam'iyyar PDP ta Mayarwa da Gwamna Buni Martani   Jam'iyyar PDP ta sha alwashin cewa jam'iyyar APC za ta tattara komatsanta ta bar mulki nan da 2023. Kakakin jam'iyyar APC ya sanar da...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas