APC: Gwamnan Rivers Yayi Martani Kan Takarar Goodluck Jonathan a 2023
APC: Gwamnan Rivers Yayi Martani Kan Takarar Goodluck Jonathan a 2023
Gwamnan jahar Rivers, Nyesome Wike ba zai goyi bayan Goodluck Jonathan ba idan ya yi takarar shugaban kasa a APC.
Wike ya ce duk da cewa dukkansu mutanen kudu ne,...
2023: Sanata Abu Ibrahim ya Nuna Goyan Banyansa Akan Bola Tinubu a Matsayin Shugaban...
2023: Sanata Abu Ibrahim ya Nuna Goyan Banyansa Akan Bola Tinubu a Matsayin Shugaban Kasa
Wani tsohon sanatan jahar Katsina ya bayyana ra'ayinsa game da bai wa Bola Tinubu shugabanci a 2023.
Sanatan ya bayyana cewa, a karkashin mulkin Bola Tinubu...
Wasu su na Ganin Matsalar Rashin Tsaro Dama ce da Zasu ci da Siyasa,...
Wasu su na Ganin Matsalar Rashin Tsaro Dama ce da Zasu ci da Siyasa, su Rika Kawo Shirman Shawarwarin da ba Zasu Kai ko Ina ba - Gwamna El-Rufai ga Atiku Abubakar
Ra’ayin Gwamna Nasir El-Rufai ya sha banbam da...
Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na APC a Jahar Kano, Abdullahi Abbas ya ja Kunnen...
Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na APC a Jahar Kano, Abdullahi Abbas ya ja Kunnen 'Yan Jam'iyyar Kan Zaben 2023
Abdullahi Abbas, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC na jahar Kano, ya bai wa 'yan jam'iyyarsa shawara.
Ya shawarci 'yan ga...
Musayar Kalamai Tsakanin Gwamnan Jahar Benue da Gwamnan Jahar Bauchi
Musayar Kalamai Tsakanin Gwamnan Jahar Benue da Gwamnan Jahar Bauchi
Anan musayar kalamai tsakanin gwamnan jahar Benue da na jahar Bauchi.
Gwamnan Bauchi ya ce dole ne yake sa makiyaya yawo da bindiga don kare kansu.
Gwamnan Ortom ya ce wani doka...
Gwamnatin Jahar Kano ta Fadi Yankin da ya Dace a Fitar da Shugaban Kasa...
Gwamnatin Jahar Kano ta Fadi Yankin da ya Dace a Fitar da Shugaban Kasa a 2023
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Kano ya ce yana goyon bayan a mika mulki ga kudancin Nigeria a 2023.
Gwamnan ya ce duk da cewa tsarin...
Ban Taɓa Addu’a Kan ALLAH Yasa na Zama Gwamna ba – Gwamnan Jahar Oyo
Ban Taɓa Addu'a Kan ALLAH Yasa na Zama Gwamna ba - Gwamnan Jahar Oyo
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo ya ce bai taba yin addu'ar Allah yasa ya zama gwamna ba.
Makinde ya bayyana hakan ne yayin jawabin da ya yi...
Rashin Tsaro: Gwamnan Jahar Kano ya Soki Gwamnan Jahar Kaduna
Rashin Tsaro: Gwamnan Jahar Kano ya Soki Gwamnan Jahar Kaduna
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Ganduje, ya soki maganar da gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya yi akan rashin tsaron yankin arewa maso yamma.
Dama gwamna El-Rufai yace saboda rashin daukar...
Kotu ta Dakatar da Kwamitin Rikon Kwarya na Jam’iyyar PDP a Jahar Ebonyi
Kotu ta Dakatar da Kwamitin Rikon Kwarya na Jam'iyyar PDP a Jahar Ebonyi
Har yanzu PDP bata kashe wutar rikicin shugabancinta da ke ruruwa ba a jahar Ebonyi.
Hakan ya kasance ne yayinda kotu ta dakatar da kwamitin rikon kwarya na...
‘Yan Majalisa ba sa Rayuwar Jindadi- Benjamin Kalu
'Yan Majalisa ba sa Rayuwar Jindadi- Benjamin Kalu
Honarabul Benjamin Kalu ya bayyana dalilin da ya sa yan majalisa ke yawan mutuwa yanzu.
.
Dan majalisan ya bayyana cewa yan Najeriya musamman mutan mazabunsu na damunsu da yawa.
Yan bayyana cewa yan majalisan...






















