Hukumar EFCC ta Gurfanar da Tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama, Stella Oduah Kan Ta’ammali...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama, Stella Oduah Kan Ta'ammali da Dukiyar Gwamnati
EFCC ta gurfanar da Stella Oduah, tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, bisa zarginta da satar kudade.
Ana zargin ta da wawurar kudade lokacin tana...
Sauya Sheka da Femi Kayode ya yi Zuwa APC Shawara ce Mai Kyau ga...
Sauya Sheka da Femi Kayode ya yi Zuwa APC Shawara ce Mai Kyau ga Jam'iyyar - Kungiyar Matasa
Kungiyar GYB2PYB Youth Support Group ta marabci Femi Fani-Kayode zuwa jam'iyyar APC.
Kungiyar ta bayyana zuwansa jam'iyyar alheri ne wajen sauya Najeriya ba...
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Maye Gurbin BVN da NIN – Ministan Sadarwa
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Maye Gurbin BVN da NIN - Ministan Sadarwa
Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Pantami, ya sanar da cewa gwamnatin tarayya tana kan shirin maye gurbin BVN da NIN.
Dakta Pantami ya sanar da cewa ya bayar da...
Mista Ossy Prestige: ALLAH ya yi wa Dan Majalisar Wakilai na Tarayya Rasuwa
Mista Ossy Prestige: ALLAH ya yi wa Dan Majalisar Wakilai na Tarayya Rasuwa
Dan majalisar wakilai na tarayya, Mista Ossy Prestige ya riga mu gidan gaskiya.
Dan majalisar mai wakiltar mazabar Aba North/South daga jahar Abia.
Ya rasu ne bayan ya dade...
2023: Ubangiji ne Kawai Zai Iya Cewa ga Shugaban Kasar Najeriya – Rotimi Ameachi
2023: Ubangiji ne Kawai Zai Iya Cewa ga Shugaban Kasar Najeriya - Rotimi Ameachi
An yi wa Ministan sufurin kasa, Rotimi Ameachi, tambaya kan siyasar 2023.
Rotimi Ameachi yace bai san wanda zai zama shugaban Najeriya na gaba ba.
Jigon na APC...
Donald Trump: Tsohon Shugaban Kasar Amurka ya Dawo Kan Kafofin Sada Zumunta
Donald Trump: Tsohon Shugaban Kasar Amurka ya Dawo Kan Kafofin Sada Zumunta
Bayan gargame asusun tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump, an sake bude masa.
Tsohon shugaban kasan ya dawo kan kafofin sada zumunta a matsayin tsohon shugaba.
Faceboo, Twitter, Instagram, Reddit,...
Babu Wanda Zai Tayar da Hankalin ‘Yan Kudu a Arewa – Gwamnan Jahar Jigawa
Babu Wanda Zai Tayar da Hankalin 'Yan Kudu a Arewa - Gwamnan Jahar Jigawa
Gwamnan Jigawa ya yi tsokaci kan tsangwamar da ake yiwa Fulani a kudancin Najeriya.
Badaru yace yan kudun dake Arewa su kwantar da hankalinsu, babu wanda zai...
Gwamnatin Jahar Kogi ta Bayyana Dalilin Tashin Gobara a Makarantar Sakandare da ke Jahar
Gwamnatin Jahar Kogi ta Bayyana Dalilin Tashin Gobara a Makarantar Sakandare da ke Jahar
Gwamnatin jahar Kogi ta karyata jita-jitar da ake yadawa na cewa makiyaya ne suka kona makarantar sakandare ta Iluke Bunu.
Sanarwar da kwamishinan watsa labarai na jahar,...
Dalilin da Yasa Bola Tinubu ya yi Shiru Kan Rikicin Makiyaya da Manoma a...
Dalilin da Yasa Bola Tinubu ya yi Shiru Kan Rikicin Makiyaya da Manoma a Kudu Maso Yamma - Sanata Shehu Sani
Shehu Sani ya caccaki Bola Tinubu a kan ci gaba da yin shiru game da rikicin makiyaya da manoma...
Addinin Musulunci Addini ne Mai Samar da Zaman Lafiya – Gwamnan Kano ga Malamai
Addinin Musulunci Addini ne Mai Samar da Zaman Lafiya - Gwamnan Kano ga Malamai
Gwamnan jahar Kano ya gargadi malamai da su daina yin wa'azin da zai ke tada hankali.
Gwamnan ya bayyana cewa addinin musulunci addini ne mai Samar da...






















