Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar...
Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar Jahar Katsina
Babban jagora a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon gwamnan jahar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bada gudunmuwan miliyan 50 ga wadanda...
Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali
Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali
Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaba Muhammadu Buhari na nadin shugaban hukumar dake kula da gidan gyaran hali wato kurkuku.
Majalisar ta amince da nadin ne biyo...
Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ware makudan kudade domin aikin gina hanyoyi a fadin Najeriya.
Gwamnatin ta bayyana aikin da cewa, dukkan jahohin kasar za su ci gajiyarsa ciki har da...
Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci Biyu
Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci Biyu
Taƙaddama ta ɓarke a zaman majalisar dattijai na ranar Talata ya yin da aka kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya ta ƙasa a karamar hukumar Mubi, jahar Adamawa.
Taƙaddamar ta...
Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki
Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki
Gwamnatin tarayya ta roƙi haɗakar ƙungiyoyin ƙwadugo na kasar nan da kada su tsunduma yajin aiki kamar yadda suke shirin yi.
Ministan ƙwadago na ƙasar ne ya...
Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba –...
Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba - Shugaban Majalisar Dattawa
Shugaban majalisar dattawa yayi fatali da kudurin da ke neman a tsige shugaba Buhari.
Ahmad Lawan ya bayyana cewa, tsige shugaban ba zai kawo...
APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam’iyyar PDP ta Mayarwa da...
APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam'iyyar PDP ta Mayarwa da Gwamna Buni Martani
Jam'iyyar PDP ta sha alwashin cewa jam'iyyar APC za ta tattara komatsanta ta bar mulki nan da 2023.
Kakakin jam'iyyar APC ya sanar da...
Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata – Sanata Orji Kalu
Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata - Sanata Orji Kalu
Sanata Orji Uzor-Kalu ya bayyana cewa shiga gidan yari wani abu ne da ya canza masa rayuwa.
Tsohon gwamnan na jahar Abia ya ce yana daga cikin kaddararsa...
Jam’iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon...
Jam'iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon Shekaru 32 - Gwamnan Jahar Yobe
Gwamnan jahar Yobe ya bayyana manufar jam'iyyar APC ta kasan cewa a mulki har shekaru 32.
Ya bayyana cewa, jam'iyyar na...
Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi
Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi
Jahar Ondo ta yi rashin daya daga cikin tsoffin ‘yan majalisar ta, Akpoebi Lubi, sakamakon hatsarin mota.
Lubi ya rasa ran sa ne a ranar Talata, 23 ga Maris, bayan afkuwar...




















