Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na APC a Jahar Kano, Abdullahi Abbas ya ja Kunnen...
Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na APC a Jahar Kano, Abdullahi Abbas ya ja Kunnen 'Yan Jam'iyyar Kan Zaben 2023
Abdullahi Abbas, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC na jahar Kano, ya bai wa 'yan jam'iyyarsa shawara.
Ya shawarci 'yan ga...
Musayar Kalamai Tsakanin Gwamnan Jahar Benue da Gwamnan Jahar Bauchi
Musayar Kalamai Tsakanin Gwamnan Jahar Benue da Gwamnan Jahar Bauchi
Anan musayar kalamai tsakanin gwamnan jahar Benue da na jahar Bauchi.
Gwamnan Bauchi ya ce dole ne yake sa makiyaya yawo da bindiga don kare kansu.
Gwamnan Ortom ya ce wani doka...
Gwamnatin Jahar Kano ta Fadi Yankin da ya Dace a Fitar da Shugaban Kasa...
Gwamnatin Jahar Kano ta Fadi Yankin da ya Dace a Fitar da Shugaban Kasa a 2023
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Kano ya ce yana goyon bayan a mika mulki ga kudancin Nigeria a 2023.
Gwamnan ya ce duk da cewa tsarin...
Ban Taɓa Addu’a Kan ALLAH Yasa na Zama Gwamna ba – Gwamnan Jahar Oyo
Ban Taɓa Addu'a Kan ALLAH Yasa na Zama Gwamna ba - Gwamnan Jahar Oyo
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo ya ce bai taba yin addu'ar Allah yasa ya zama gwamna ba.
Makinde ya bayyana hakan ne yayin jawabin da ya yi...
Rashin Tsaro: Gwamnan Jahar Kano ya Soki Gwamnan Jahar Kaduna
Rashin Tsaro: Gwamnan Jahar Kano ya Soki Gwamnan Jahar Kaduna
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Ganduje, ya soki maganar da gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya yi akan rashin tsaron yankin arewa maso yamma.
Dama gwamna El-Rufai yace saboda rashin daukar...
Kotu ta Dakatar da Kwamitin Rikon Kwarya na Jam’iyyar PDP a Jahar Ebonyi
Kotu ta Dakatar da Kwamitin Rikon Kwarya na Jam'iyyar PDP a Jahar Ebonyi
Har yanzu PDP bata kashe wutar rikicin shugabancinta da ke ruruwa ba a jahar Ebonyi.
Hakan ya kasance ne yayinda kotu ta dakatar da kwamitin rikon kwarya na...
‘Yan Majalisa ba sa Rayuwar Jindadi- Benjamin Kalu
'Yan Majalisa ba sa Rayuwar Jindadi- Benjamin Kalu
Honarabul Benjamin Kalu ya bayyana dalilin da ya sa yan majalisa ke yawan mutuwa yanzu.
.
Dan majalisan ya bayyana cewa yan Najeriya musamman mutan mazabunsu na damunsu da yawa.
Yan bayyana cewa yan majalisan...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama, Stella Oduah Kan Ta’ammali...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama, Stella Oduah Kan Ta'ammali da Dukiyar Gwamnati
EFCC ta gurfanar da Stella Oduah, tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, bisa zarginta da satar kudade.
Ana zargin ta da wawurar kudade lokacin tana...
Sauya Sheka da Femi Kayode ya yi Zuwa APC Shawara ce Mai Kyau ga...
Sauya Sheka da Femi Kayode ya yi Zuwa APC Shawara ce Mai Kyau ga Jam'iyyar - Kungiyar Matasa
Kungiyar GYB2PYB Youth Support Group ta marabci Femi Fani-Kayode zuwa jam'iyyar APC.
Kungiyar ta bayyana zuwansa jam'iyyar alheri ne wajen sauya Najeriya ba...
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Maye Gurbin BVN da NIN – Ministan Sadarwa
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Maye Gurbin BVN da NIN - Ministan Sadarwa
Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Pantami, ya sanar da cewa gwamnatin tarayya tana kan shirin maye gurbin BVN da NIN.
Dakta Pantami ya sanar da cewa ya bayar da...





















