Home SIYASA Page 149

SIYASA

‘Yan Bindigan Jahar Zamfara Sun Shirya Mika Wuyansu – Gwamnan Matawalle

0
'Yan Bindigan Jahar Zamfara Sun Shirya Mika Wuyansu - Gwamnan Matawalle   Bello Mohammed Matawalle ya kare matsayar Gwamnatin jahar Zamfara. Gwamna ya ce mutanen Jihar sun ga amfanin yin sulhu da ‘yan bindiga. Matawalle yayi albishir da shirin mika wuyan wasu fitinannun...

2023: Labarin Fastocin Kamfen Dina Ba Komai Bane Fa ce Kangon Kurege – Malami

0
2023: Labarin Fastocin Kamfen Dina Ba Komai Bane Fa ce Kangon Kurege - Malami Ministan shari’a, Malami, ya yi martani ga rahoton da ke ikirarin cewa fastocin kamfen dinsa na gwamna sun bayyana. Ministan wanda yayi magana ta hadimin labaransa ya...

Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin...

0
Jakadun Najeriya a Kasashen Ketare: Shugaba Buhari ya Aikawa Majalisar Dattawa Sunayen Tsofaffin Hafsoshin Tsaro Muhammadu Buhari ya kara sunayen wadanda zai nada Jakadu a kasar waje. Shugaban kasar ya aikawa Majalisa sunan tsofaffin hafsun sojojin da ya cire. Hakan na zuwa...

Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba – Gwamnan Jahar Benue ga...

0
Kai Shugaban Kasan Nigeria ne, ba Shugaban Fulani ba - Gwamnan Jahar Benue ga Shugaba Buhari   Shugaban kasa yayi alkawarin cewa zai kasance na kowanni dan Nigeria, cewar Ortom. Gwamnan ya bayyana haka a wani taron manema labarai. Yace amma shugaban ya...

ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Tsohon Dan Majalisar Wakilai, Abdullahi Maikano Rabiu Rasuwa   Allah ya yi wa Alhaji Abdullahi Maikano Rabiu rasuwa. Tsohon dan majalisar ya rasu a ranar Alhamis yana da shekaru 72 a jahar Kano. Rabiu, wanda za a binne daidai...

Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC   Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari. Abdulaziz Yari ya shafe sa’o’i a babban ofishin EFCC a Garin Legas a jiya. Ana zargin yunkurin fitar da kudi ya sa EFCC...

Jam’iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023

0
Jam'iyyar PDP ta Jahar Zamfara ta ci Alwashin Zarcewa a 2023   Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ita za ta ci gaba da rike jahar Zamfara a 2023. A ranar Litinin, 1 ga watan Fabrairu ne aka shirya kungiyoyin adawa da ke...

 ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa

0
 ALLAH ya yi wa Farfesa Ɗahiru Yahaya Rasuwa   Allah ya yi wa fitaccen masanin tarihi, Farfesa Ɗahiru Yahaya rasuwa a jahar Kano. Marigayin ya rasu ne a a yau Laraba a asibiti bayan fama da gajeruwar rashin lafiya. Ɗan uwan marigayin ya...

Ba Za’a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna...

0
Ba Za'a Samu Cigaba a Kasar Nan ba Sai an Hada Kai da Juna - Sanata Ahmad Lawan   Sanata Ahmad Lawan ya ce akwai wasu dabi'un da ya kamata masu rike da mukaman shugabanci a Najeriya su mallaka. Shugaban majalisan dattawan...

2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi...

0
2023: Ya Kamata Ayi Adalci Wajen Juya Shugabanci ta Yadda Mutane Za su yi Amanna da Tsarin - Sanata Kabiru Gaya Sanata Kabiru Gaya ya nuna muradinsa na son ganin yankin kudu ya samar da shugaban kasa na gaba. Tsohon gwamnan...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas