Home SIYASA Page 160

SIYASA

Shugaba Buhari ya Gana da Gwamnan Borno a Fadarsa

0
Shugaba Buhari ya Gana da Gwamnan Borno a Fadarsa   Farfesa Babagana Umara Zulum, gwamnan Jihar Borno, ya ziyarci shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a fadarsa. Fadar shugaban kasa da ofishin gwamna Zulum basu fitar da sanarwa dangane da ganawar ba ya zuwa...

Ina Aiki ne Don Cigaban Kasa – Bukola Saraki

0
Ina Aiki ne Don Cigaban Kasa - Bukola Saraki   Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya ce lokacin ya na kan kujerarsa, yana daukar matakai ne don cigaban kasa. A cewarsa, har kin tabbatar da wasu mutane suka yi a kan...

Halin da Muke Ciki Zaɓi ne na Shugabanni da Mabiya – Olusegun Obasanjo

0
Halin da Muke Ciki Zaɓi ne na Shugabanni da Mabiya - Olusegun Obasanjo Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban kasa, ya yi kira ga 'yan Nigeria a kan su daina dora alhakin matsalolin kasa a kan Allah. Obasanjo ya bayyana hakan ne a...

Jami’an Gwamnatin Ebonyi Sun Nemi da Gwamnan Jahar ya Tsaya Takarar Shugaban Kasa a...

0
Jami'an Gwamnatin Ebonyi Sun Nemi da Gwamnan Jahar ya Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023   Yan siyasan Najeriya sun fara shirye-shirye don zaben shugaban kasa na 2023. Wasu jami’an gwamnatin jihar Ebonyi sun bayyana dalilin da yasa Gwamna Dave Umahi ya...

Buhari: Caccakar da Tsohon Sanata Shehu Sani ya yi wa ‘Yan Majalisar Wakilai

0
  Buhari: Caccakar da Tsohon Sanata Shehu Sani ya yi wa 'Yan Majalisar Wakilai Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya caccaki 'yan majalisar wakilai. A cewar sanatan, 'yan majalisar suna tsoron Buhari ne shiyasa suka fasa gayyatarsa. Ya ce ya kamata...

Jawabin Shugaba Buhari Kan Rufe Iyakoki

0
Jawabin Shugaba Buhari Kan Rufe Iyakoki Shugaba Buhari da mambobin kwamitin bawa shugaban kasa shawar a kan bunkasa tattalin arziki. A jawabin da ya gabatar, shugaba Buhari ya bayyana cewa gwamnatin za ta yaki hauhawar farashin kayan abinci a shekarar 2021. Kazalika,...

Gwamnan Jahar Nasarawa ya Fadi Dalilin Zuwansa Amurka

0
Gwamnan Jahar Nasarawa ya Fadi Dalilin Zuwansa Amurka Gwamnan Jahar Nasarawa Injiniya Abdullahi Abdullahi ya bayyana cewa ziyarar sa Amurka bata da alaka da duba lafiya.. Ya shaida cewa ya dauki hutun karshen shekara kamar yadda ya saba kuma ya tafi...

Sunayen Hadiman Buhari da Sabani da Rikici ya Shiga Tsakaninsu

0
Sunayen Hadiman Buhari da Sabani da Rikici ya Shiga Tsakaninsu   Abubuwa da dama sun faru a gwamnatin Nigeria a cikin shekarar 2020 da muke bankwana da ita. Wasu hadiman shugaban kasa sun shiga bakin manema labarai saboda sabani da rikicin da...

Wasu Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP Sun Koma Jam’iyyar APC a Nasarawa

0
Wasu Jiga-Jigan Jam'iyyar PDP Sun Koma Jam'iyyar APC a Nasarawa   Jam’iyyar APC mai mulki ta tarbi wasu manyan jiga-jigan PDP a jihar Nasarawa. Masu sauya shekar sun rataya hukuncinsu na sauya sheka a kan ci gaban da aka samu a jihar...

Ba mu da COVID-19 a Jahar Kogi – Yahaya Bello

0
Ba mu da COVID-19 a Jahar Kogi - Yahaya Bello   Yahaya Bello ya yi ikirarin babu wanda ya kamu da Coronavirus a Kogi. Gwamnan ya na da’awar cewa ana yi wa mutane gwajin cutar a jiharsa. Alkaluman da su ka fito daga...

Labarai

Latest News
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da GasKotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasarBabu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana BiyarBabu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir StarmerHezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila