Shugaban Juyin Mulkin Nijar, Tchiani ya yi Martani Kan Shirin ECOWAS na Kai Hari
Shugaban Juyin Mulkin Nijar, Tchiani ya yi Martani Kan Shirin ECOWAS na Kai Hari
Abdourahmane Tchiani, shugaban juyin mulkin Nijar, ya yi martani kan shirin ECOWAS na kai hari.
Ya ce al'ummar jamhuriyar Nijar ba sa fatan a yi yaƙi, amma...
SERAP ta Bukaci Shugaba Tinubu da ya Hana Ministocinsa, Tsoffin Gwamnoni Karbar Kudin Fansho
SERAP ta Bukaci Shugaba Tinubu da ya Hana Ministocinsa, Tsoffin Gwamnoni Karbar Kudin Fansho
SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya hana ministocinsa, wadanda suka kasance tsoffin gwamnoni, karbar kudin fansho daga jihohinsu mabanbanta.
Kungiyar ta yi gargadi kan...
‘Yan Najeriya su Shirya Amincewa da Hukuncin Kotun ƙoli Kan Zaɓen Shugaban ƙasa na...
'Yan Najeriya su Shirya Amincewa da Hukuncin Kotun ƙoli Kan Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023 - Cardinal Onaiyekan
Cardinal John Onaiyekan ya bayyana cewa ƴan Najeriya su shirya amincewa da hukuncin kotun ƙoli kan zaɓen shugaban ƙasa na 2023.
Malamin addinin...
Kotun Zaɓe ta Tanadi Hukunci Kan ƙalubalantar Nasarar Gwamna Nwifuru
Kotun Zaɓe ta Tanadi Hukunci Kan ƙalubalantar Nasarar Gwamna Nwifuru
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi ta tanadi hukuncinta kan ƙalubalantar nasarar ɗan takarar jam'iyyar APC, Francis Nwifuru.
Ƴan takarar PDP da APGA na ƙalubalantar cewa Nwifuru wanda ya lashe...
Ganduje ya Bukaci ‘Yan Majalisar APC na Kano da su yi Aiki da Gwamna...
Ganduje ya Bukaci ‘Yan Majalisar APC na Kano da su yi Aiki da Gwamna Abba Yusuf
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Ganduje, ya tuhumi ‘yan majalisar dokokin jihar Kano da su hada kai da gwamnan jihar,...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Muhammad Rabi’u Yusuf Takai
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Muhammad Rabi'u Yusuf Takai
An Haifi Muhammad Rabi'u Yusuf Takai A Garin Kano Shekarar 1976 Muhaifinsa Wato Yusuf Takai Wanda Akewa Lakabi Da Sarki Ya Dawo Cikin Garin Kano Domin Aikin Gwamnati Inda Yake Zaune Da Iyalinsa...
Janye Tallafin Fetur: Gwamnatin Najeriya ta Amince da ɓullo da Sabbin Matakai Don Sauƙaƙa...
Janye Tallafin Fetur: Gwamnatin Najeriya ta Amince da ɓullo da Sabbin Matakai Don Sauƙaƙa Rayuwa
Majalisar kula da Tattalin Arziƙi a Najeriya ta sanar da wasu sabbin matakai da gwamnati za ta ɗauka don samar wa ‘yan ƙasar sauƙin rayuwa...
Rili ya Taya Al’umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci
Rili ya Taya Al'umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci
Hon. Muhammad Rili Ikara, na yi wa ɗaukacin al'ummar Musulmin duniya musamman 'yan Jihar Kaduna da Ƙaramar hukumar Ikara murnar zagayowar Sabuwar Shekarar Musulunci a yau Laraba 1 ga watan...
Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma’aikantan Jami’a Sama da 1,000 Daga Aiki
Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma'aikantan Jami'a Sama da 1,000 Daga Aiki
Gwamnatin jihar Ribas karkashin gwamna Fubara ta kori ma'aikatan jami'a sama da 1,000 daga aiki bayan wata 6 da fara aiki.
Kwamishinan ilimi na jihar, Farfesa Prince Chinedu Mmom,...
Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus
Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam'iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus
A ranar Litinin ne tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yanke shawarar yin murabus daga kan kujerarsa.
Hakan ya biyo bayan shafe tsawon lokaci da...