Jihar Kano na Bukatar Allura Miliyan 6 Don Magance Cutar Mashaƙo – Gwamna Abba
Jihar Kano na Bukatar Allura Miliyan 6 Don Magance Cutar Mashaƙo - Gwamna Abba
Gwamna Abba Gida Gida na jihar Kano, ya bayyana adadin allurar rigakafin cutar Mashaƙo da suke buƙata.
Ya ce aƙalla suna buƙatar allurar rigakafi miliyan shida domin...
LP ta Musanta Tattaunawa da PDP da NNPP Domin Samar da Jam’iyya Guda
LP ta Musanta Tattaunawa da PDP da NNPP Domin Samar da Jam'iyya Guda
Jam’iyyar Labour mai hammaya a Najeriya ta musanta batun tattaunawa da takwarorinta na PDP da NNPP domin samar da jam’iyya guda da za ta tunkari jam’iyya mai...
Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Siyar da Iskar Gas Kan N250 ko Wace Lita
Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Siyar da Iskar Gas Kan N250 ko Wace Lita
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sanar da siyar da iskar gas a kan Naira 250 ko wace lita.
Gwamnatin Tarayya ta bukaci mutane su mayar da ababan...
El-Rufai ya Shawarci ECOWAS da ta Dakatar da Shirin Amfani da ƙarfin Soji a...
El-Rufai ya Shawarci ECOWAS da ta Dakatar da Shirin Amfani da ƙarfin Soji a Jamhuriyar Nijar
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shawarci Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta dakatar da shirin amfani da ƙarfin soji...
Kakakin Atiku ya Caccaki Wike Kan Barazanar Yin Rusau a Birnin Tarayya
Kakakin Atiku ya Caccaki Wike Kan Barazanar Yin Rusau a Birnin Tarayya
Daniel Bwala, kakakin Atiku Abubakar, ya caccaki barazanar yin rusau da sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi.
Wike bayan an rantsar da shi a ranar Litinin,...
A cikin Shekara ɗaya tal Zamu Kawo Sauyi a Yanayin Tsaron Najeriya – Badaru...
A cikin Shekara ɗaya tal Zamu Kawo Sauyi a Yanayin Tsaron Najeriya - Badaru da Matawalle
Ministocin tsaro, Muhammad Badaru da Bello Matawalle sun yi alkawarin kawo sauyi a yanayin tsaron Najeriya cikin shekara.
ɗaya Tsoffin gwamnonin sun shiga ofis a...
Shehu Sani ya Shawarci Wike ya bi a Hankali Don Gudun Kar a Samu...
Shehu Sani ya Shawarci Wike ya bi a Hankali Don Gudun Kar a Samu Matsala
Sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike ya shiga ofis domin fara aiki.
Wike mamba ne a babbar jam'iyyar adawa ta PDP da ake yi...
Sabon Ministan Birnin Tarayya, Wike ya yi Barazanar Rusa Gidaje
Sabon Ministan Birnin Tarayya, Wike ya yi Barazanar Rusa Gidaje
Sabon ministan babban birnin tarayyar Najeriya - Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rusa gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba.
Wike ya bayyana haka ne a jawabinsa na...
Gwamnan Kaduna ya Rage Kuɗin Makaranta a Manyan Makarantun Jihar
Gwamnan Kaduna ya Rage Kuɗin Makaranta a Manyan Makarantun Jihar
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya amince da rage kuɗin makaranta a manyan makarantu na jihar.
A cikin wata sanarwa da ya fitar yau Litinin, gwamnan ya ce ya yi hakan...
Wike ya yi Alƙawarin Inganta Tsaro a Babban Birnin Tarayya
Wike ya yi Alƙawarin Inganta Tsaro a Babban Birnin Tarayya
Sabon ministan Abuja, Mista Nyesom Wike ya ci alwashin inganta tsaro a babban birnin na Najeriya, jim kaɗan bayan Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da shi a kan muƙaminsa.
Tsohon gwamnan...





















