Home SIYASA Page 19

SIYASA

Corona: NCDC na sa Ido Kan Sabon Nau’in ƙwayar Cutar

0
Corona: NCDC na sa Ido Kan Sabon Nau'in ƙwayar Cutar   Hukumar Daƙile Cutuka masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta ce jami'anta na ci gaba da sanya idanu tare da lura da sabon nauyin ƙwayar cutar EG.5 da BA.2.86 mai hadasa...

Na cika Dukkan Alkawarin da na ɗaukar wa Ma’aikata – Gwamna Uzodinma

0
Na cika Dukkan Alkawarin da na ɗaukar wa Ma'aikata - Gwamna Uzodinma   Gwamnan Imo ya bayyana cewa ya cika dukkan alkawurran da ya ɗaukar wa ma'aikata harda karin wasu a zangonsa na farko. Hope Uzodinma, shugaban kungiyar gwamnonin APC ya ce...

Dalilin da Yasa Kwankwaso bai Samu Shiga Jerin Ministoci 48 ba – Majiyoyi

0
Dalilin da Yasa Kwankwaso bai Samu Shiga Jerin Ministoci 48 ba - Majiyoyi   Shugaban kasa Bola Tinubu ya so nada Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP, a matsayin minista. An yi wa yunkurin kallo a matsayin wata...

Shugabannin NNPP Sun yi Kira ga Kwankwaso da Yaja Kunnen ‘Yan Amshin Shatansa da...

0
Shugabannin NNPP Sun yi Kira ga Kwankwaso da Yaja Kunnen 'Yan Amshin Shatansa da ke Cikin NWC   Dakatar da shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), bai yi wa shugabannin jam'iyyar na jihohi daɗi ba. Shugabannin sun yi...

A ƙarshen Shekarar nan Matatar Man Patakwal Zata Ci gaba da Aiki – Ministan...

0
A ƙarshen Shekarar nan Matatar Man Patakwal Zata Ci gaba da Aiki - Ministan Fetur   Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta jaddata burinta na daina shigo da man fetur zuwa gida Najeriya nan da yan shekaru. Ƙaramin ministan albarkatun fetur (Mai), Heineken...

Muna tare da ECOWAS Wajen Yin Allah-Wadai da Riƙe Shugaba Bazoum – Ministan Tsaron...

0
Muna tare da ECOWAS Wajen Yin Allah-Wadai da Riƙe Shugaba Bazoum - Ministan Tsaron Birtaniya   Ministan tsaron Birtaniyar, James Heappey MP, ya gana da manyan shugabannin tsaron Najeriya domin ƙulla alaƙar da za ta kai ga tattaunawa tsakanin ƙasashen biyu...

Yana da Kyau a Wasu Lokutan Maza su Riƙa bai wa Mata Jan Ragamar...

0
Yana da Kyau a Wasu Lokutan Maza su Riƙa bai wa Mata Jan Ragamar Siyasar ƙasar nan - Godswill Akpabio     Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ce akwai bukatar mata su rike madafun iko. Ya ce ya kamata maza su riƙa...

Majalisar Dokokin Jihar Legas ta yi Fatali da Sunayen Mutane 17 da Gwamna Sanwo-Olu...

0
Majalisar Dokokin Jihar Legas ta yi Fatali da Sunayen Mutane 17 da Gwamna Sanwo-Olu Yake so su Zama Kwamishinoni   An tantance wadanda Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya bada sunayensu domin zama Kwamishinoni. ‘Yan majalisar dokokin Legas sun amince da mutane 22 ne,...

Algeriya na Shirin Sasanta ECOWAS da Sojojin Nijar

0
Algeriya na Shirin Sasanta ECOWAS da Sojojin Nijar   Babban jami'in diflomasiyyar Aljeriya ya fara wata ziyarar aiki zuwa kasashen yammacin Afirka ranar Laraba a wani yunkuri na neman mafita bayan juyin mulkin da aka yi a makwabciyarta Nijar Aljeriya ba ta...

Ministocin Tinubu za su Kashe Sama da N8bn Nan da 2027

0
Ministocin Tinubu za su Kashe Sama da N8bn Nan da 2027   Bola Ahmed Tinubu ya kafa gwamnatin da ta fi kowace yawan ministocin tarayya a tarihin Najeriya. Ministoci 48 za su yi aiki da shugaban kasar, kowanensu ya na da albashi...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta