Home SIYASA Page 21

SIYASA

Shugaban Juyin Mulkin Nijar, Tchiani ya yi Martani Kan Shirin ECOWAS na Kai Hari

0
Shugaban Juyin Mulkin Nijar, Tchiani ya yi Martani Kan Shirin ECOWAS na Kai Hari   Abdourahmane Tchiani, shugaban juyin mulkin Nijar, ya yi martani kan shirin ECOWAS na kai hari. Ya ce al'ummar jamhuriyar Nijar ba sa fatan a yi yaƙi, amma...

SERAP ta Bukaci Shugaba Tinubu da ya Hana Ministocinsa, Tsoffin Gwamnoni Karbar Kudin Fansho

0
SERAP ta Bukaci Shugaba Tinubu da ya Hana Ministocinsa, Tsoffin Gwamnoni Karbar Kudin Fansho   SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya hana ministocinsa, wadanda suka kasance tsoffin gwamnoni, karbar kudin fansho daga jihohinsu mabanbanta. Kungiyar ta yi gargadi kan...

‘Yan Najeriya su Shirya Amincewa da Hukuncin Kotun ƙoli Kan Zaɓen Shugaban ƙasa na...

0
'Yan Najeriya su Shirya Amincewa da Hukuncin Kotun ƙoli Kan Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023 - Cardinal Onaiyekan     Cardinal John Onaiyekan ya bayyana cewa ƴan Najeriya su shirya amincewa da hukuncin kotun ƙoli kan zaɓen shugaban ƙasa na 2023. Malamin addinin...

Kotun Zaɓe ta Tanadi Hukunci Kan ƙalubalantar Nasarar Gwamna Nwifuru

0
Kotun Zaɓe ta Tanadi Hukunci Kan ƙalubalantar Nasarar Gwamna Nwifuru   Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi ta tanadi hukuncinta kan ƙalubalantar nasarar ɗan takarar jam'iyyar APC, Francis Nwifuru. Ƴan takarar PDP da APGA na ƙalubalantar cewa Nwifuru wanda ya lashe...

Ganduje ya Bukaci ‘Yan Majalisar APC na Kano da su yi Aiki da Gwamna...

0
Ganduje ya Bukaci ‘Yan Majalisar APC na Kano da su yi Aiki da Gwamna Abba Yusuf   Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Ganduje, ya tuhumi ‘yan majalisar dokokin jihar Kano da su hada kai da gwamnan jihar,...

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Muhammad Rabi’u Yusuf Takai

0
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Muhammad Rabi'u Yusuf Takai   An Haifi Muhammad Rabi'u Yusuf Takai A Garin Kano Shekarar 1976 Muhaifinsa Wato Yusuf Takai Wanda Akewa Lakabi Da Sarki Ya Dawo Cikin Garin Kano Domin Aikin Gwamnati Inda Yake Zaune Da Iyalinsa...

Janye Tallafin Fetur: Gwamnatin Najeriya ta Amince da ɓullo da Sabbin Matakai Don Sauƙaƙa...

0
Janye Tallafin Fetur: Gwamnatin Najeriya ta Amince da ɓullo da Sabbin Matakai Don Sauƙaƙa Rayuwa   Majalisar kula da Tattalin Arziƙi a Najeriya ta sanar da wasu sabbin matakai da gwamnati za ta ɗauka don samar wa ‘yan ƙasar sauƙin rayuwa...

Rili ya Taya Al’umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci

0
Rili ya Taya Al'umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci   Hon. Muhammad Rili Ikara, na yi wa ɗaukacin al'ummar Musulmin duniya musamman 'yan Jihar Kaduna da Ƙaramar hukumar Ikara murnar zagayowar Sabuwar Shekarar Musulunci a yau Laraba 1 ga watan...

Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma’aikantan Jami’a Sama da 1,000 Daga Aiki

0
Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma'aikantan Jami'a Sama da 1,000 Daga Aiki   Gwamnatin jihar Ribas karkashin gwamna Fubara ta kori ma'aikatan jami'a sama da 1,000 daga aiki bayan wata 6 da fara aiki. Kwamishinan ilimi na jihar, Farfesa Prince Chinedu Mmom,...

Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus

0
Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam'iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus   A ranar Litinin ne tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yanke shawarar yin murabus daga kan kujerarsa. Hakan ya biyo bayan shafe tsawon lokaci da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta