Gwamnatin Zamfara ta fara biyan ‘Yan kato da gora alawus
Gwamnatin jihar Zamfara dake Arewa maso yammacin Najeriya, ya fara biyan ‘Yan Kato da gora wadan da ta dauka domin taimakama jami’an tsaro wajen kakkabe aikin barayin shanu da Masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa hadi da...
Ban taba nadamar abin da nayi a aikin soja ba – IBB
Wannan tattaunawa ce da jaridar Premium Times ta yi da tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida.
Sunan Janar Ibrahim Babangida ya fara fitowa a duniya, tun a ranar 13 Ga Fabrairu, 1976, ranar da abokin sa Kanar Bukar Suka...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Ahmed Aruwa ya rasu
An bayar da labarin rasuwar tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar ANPP daga shekarar 1999 zuwa 2003 Ahmed Mukhtar Aruwa.
Daga bisani Aruwa ya sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP inda yayi mata takarar Gwamna ba tare da...
Ganduje yayi kwangen biyan miliyan 2.9 a karar da ya kai Daily Nigerian
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yayi kwangen Naira miliyan biyu da dubu dari tara a karar da yakai Jaridar Daily Nigerian da mawallafinta Jaafar Jaafar inda yake neman a biyashi diyyar Naira biliyan uku.
Babbar kotun jiha karkashin mai Shariah...
Ashe ‘yan shaye shaye na tsoron yin hauka?
Daga Anas Saminu Jaen
Ina zaune a wani sashi na jihar Kano wajan wani sayar da abinci sai ga wasu samari su biyu sanye da ƙananun kaya ina zaune suka zauna a kusa da beburin da nake, na kammala cin...
Karen George H W Bush ya nuna alhinin mutuwar ubangidansa
Karen tsohon Shugaban kasar Amurka George H W Bush da ya mutu a makon nan. Karen Wanda ake sanya suna Sully HW Bush ya nuna juyayinsa lokacin da aka ajiye gawarsa domin yi mata bankwana.
Kwana daya kafin jana’izar tsohon...
Ko APC ba zatai takara ba PDP ba zata Iya cin Zamfara ba –...
Jam’iyar PDP ita ce jam’iyar adawa mafi girma tun kirkirar jahar Zamfara a 1996 da Fara dimokaradiya a 1999. Duk da cewa jam’iyar ta Jagoranci Najeriya har Shekaru 16. Haka zalika duk da cewa jam’iyar ta yi nasarar karbar...
Japan na fama da gidajen da babu mutane, sun yi kira ga baki su...
Garin dadi na nesa, inji ‘Yan magana. A lokacin da al’umma da dama ke shiga cikin matsanancin halin wajen zama, amma a kasar Japan ba haka abin yake ba.
Kididdiga ta nuna cewar a shekarar 2013 akwai gidaje akalla miliyan...
Jam’iyyu 46 sun ayyana Atiku a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa
Gamayyar jam’iyyun hamayya 46 ne da suka hada da babbar jam’iyyar hamayya ta PDP suka ayyana Atiku Abubakar a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa a zaben 2029.
Shugaban gamayyar kuma tsohon Gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola ne ya bayyana...
Har yanzu akwai tantama a kasancewar Buhari dan Najeriya – Doyin Okupe
Tsohon mai magana da yawun tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, Mista Doyin Okupe ya bayyana cewar har yanzu Buhari ba shi ne dan takarar Shigabancin Najeriya ba.
Ya bayyana cewar a bisa doka dole ne mutum ya kasance dan Najeriya...