Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa
Shugaba Muhammadu Buhari ya aza furanni a gidan tarihin Auschwitz-Birkenau domin tunawa da kisan kiyashin da aka yiwa Yahudawa a kasar Poland.
Shugaba Buhari na ziyarar muhimmanci gurare a kasar Poland yayin da yake halartar babban taron kasashen duniya kan...
Atiku Abubakar ya jijjiga Sakkwato yayin kaddamar da takararsa
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya jijjiga jihar Sakkwato a yayin da ya kaddamar da yakin neman zabensa na shiyyar Arewa maso yamma.
A ranar Litinin din nan ne kwamitin yakin neman zaben dan takarar...
Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi
Mataimakin kakakin majalisar Dokokin jihar Bauchi Abdulmumini Bala Fanti da wasu ‘Yan takarar Sanatoci guda biyu daga jam’iyyar APC sun sauya sheka daga jam’iyyar AapC mai mulkin jihar zuwa jam’iyyar hamayya ta PRP.
Wannan dai na zuwa ne yayin da...
Mutane 19 sun nitse yayin da jiginsu ya kife a kogin Kwara
A kalla Yara 19 ne suka rasa rayukansu a lokacin da jirgin da suke ciki ya kife kuma ya nitse da su.
Jirgin dai na dauke da Yara 22 a lokacin da suka shiga domin ketare kogin daga kauye Edu...
Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja da safiyar Asabar zuwa birnin Warsaw na kasar Poland domin halartar taron manyan kasashen duniya kan muhalli.
The post Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland appeared first on...
A shirye nake na tafka muhawara da Buhari – Atiku Abubakar
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewar a shirye yake da ya tafka muhawara da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a shirye shirye zaben Shugaban kasa na 2019.
Atiku Abubakar ya bayyana haka ne a wajen...
Shugaba Buhari ya halarci taron tsaro kan tafkin Chadi a Njammena
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron tsaro kan yankin tafkin Chadi a birnin Njammena na kasar Chadi.
Mana wannan taro ne sakamakon hare haren Boko Haram da ‘yan kungiyar suke kaiwa a yankin na tafkin Chadi da ya hada...
Muna bincikar bidiyon Ganduje a Landan – Magu
Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewar suna buncikar bidiyon Ganduje a Landan.
Shugaban hukumar ya bayyana haka ne a lokacin da wani dan fafutikar Yaki da cin hanci da...
Raddi ga Farfesa Labdo kan maganganunsa game da Sarkin Kano
Daga Magaji Galadima Abdullahi
Yanzun nan dan-uwana Malam Ibrahim Ado Kurawa ya aiko min wani rubutu da wani waishi Professor Umar Labdo Muhammad na Jami;ar Bayero tamu ta Kano yayi kuma aka watsa a kafafen sadarwa.
A rubutun shi Umar Labdo...
Gwamnan Nassarawa Almakura ya baiwa EFCC kyautar fili mai fadin hekta 50
Gwamnan jihar Nassarawa Umar Tanko Amakura ya baiwa hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC kyautar fili mai fadin hekta 50 a lafiya babban birnin jihar.
Sai dai kuma tsohon Antoni janar kuma kwamishinan Shariah na...