Home SIYASA Page 207

SIYASA

Ban taba nadamar abin da nayi a aikin soja ba – IBB

0
Wannan tattaunawa ce da jaridar Premium Times ta yi da tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Sunan Janar Ibrahim Babangida ya fara fitowa a duniya, tun a ranar 13 Ga Fabrairu, 1976, ranar da abokin sa Kanar Bukar Suka...

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Ahmed Aruwa ya rasu

0
An bayar da labarin rasuwar tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar ANPP daga shekarar 1999 zuwa 2003 Ahmed Mukhtar Aruwa. Daga bisani Aruwa ya sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP inda yayi mata takarar Gwamna ba tare da...

Ganduje yayi kwangen biyan miliyan 2.9 a karar da ya kai Daily Nigerian

0
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yayi kwangen Naira miliyan biyu da dubu dari tara a karar da yakai Jaridar Daily Nigerian da mawallafinta Jaafar Jaafar inda yake neman a biyashi diyyar Naira biliyan uku. Babbar kotun jiha karkashin mai Shariah...

Ashe ‘yan shaye shaye na tsoron yin hauka?

0
Daga Anas Saminu Jaen Ina zaune a wani sashi na jihar Kano wajan wani sayar da abinci sai ga wasu samari su biyu sanye da ƙananun kaya ina zaune suka zauna a kusa da beburin da nake, na kammala cin...

Karen George H W Bush ya nuna alhinin mutuwar ubangidansa

0
Karen tsohon Shugaban kasar Amurka George H W Bush da ya mutu a makon nan. Karen Wanda ake sanya suna Sully HW Bush ya nuna juyayinsa lokacin da aka ajiye gawarsa domin yi mata bankwana. Kwana daya kafin jana’izar tsohon...

Ko APC ba zatai takara ba PDP ba zata Iya cin Zamfara ba –...

0
  Jam’iyar PDP ita ce jam’iyar adawa mafi girma tun kirkirar jahar Zamfara a 1996 da Fara dimokaradiya a 1999. Duk da cewa jam’iyar ta Jagoranci Najeriya har Shekaru 16. Haka zalika duk da cewa jam’iyar ta yi nasarar karbar...

Japan na fama da gidajen da babu mutane, sun yi kira ga baki su...

0
Garin dadi na nesa, inji ‘Yan magana. A lokacin da al’umma da dama ke shiga cikin matsanancin halin wajen zama, amma a kasar Japan ba haka abin yake ba. Kididdiga ta nuna cewar a shekarar 2013 akwai gidaje akalla miliyan...

Jam’iyyu 46 sun ayyana Atiku a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa

0
Gamayyar jam’iyyun hamayya 46 ne da suka hada da babbar jam’iyyar hamayya ta PDP suka ayyana Atiku Abubakar a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa a zaben 2029. Shugaban gamayyar kuma tsohon Gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola ne ya bayyana...

Har yanzu akwai tantama a kasancewar Buhari dan Najeriya – Doyin Okupe

0
Tsohon mai magana da yawun tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, Mista Doyin Okupe ya bayyana cewar har yanzu Buhari ba shi ne dan takarar Shigabancin Najeriya ba. Ya bayyana cewar a bisa doka dole ne mutum ya kasance dan Najeriya...

Majalisar dokokin Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon Ganduje, Inji kotu

0
Babbar kotun jihar Kano ta bayyana cewar majalisar dokokin jihar Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon badakalar Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar cin hanci daga ‘Yan kwangila. Da yake bayyana hukuncin kotun, Mai Shariah AT Badamasi ya...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno