Home SIYASA Page 208

SIYASA

Majalisar dokokin Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon Ganduje, Inji kotu

0
Babbar kotun jihar Kano ta bayyana cewar majalisar dokokin jihar Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon badakalar Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar cin hanci daga ‘Yan kwangila. Da yake bayyana hukuncin kotun, Mai Shariah AT Badamasi ya...

Mataimakin Shugaban kasa ya jagoranci Zaman majalisar zartarwa

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci Zaman majalisar zartarwa ta kasa na wannan makon a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja. Wannan ya biyo bayan bulaguron da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi zuwa kasar Poland...

Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya aza furanni a gidan tarihin Auschwitz-Birkenau domin tunawa da kisan kiyashin da aka yiwa Yahudawa a kasar Poland. Shugaba Buhari na ziyarar muhimmanci gurare a kasar Poland yayin da yake halartar babban taron kasashen duniya kan...

Atiku Abubakar ya jijjiga Sakkwato yayin kaddamar da takararsa

0
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya jijjiga jihar Sakkwato a yayin da ya kaddamar da yakin neman zabensa na shiyyar Arewa maso yamma. A ranar Litinin din nan ne kwamitin yakin neman zaben dan takarar...

Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi

0
Mataimakin kakakin majalisar Dokokin jihar Bauchi Abdulmumini Bala Fanti da wasu ‘Yan takarar Sanatoci guda biyu daga jam’iyyar APC sun sauya sheka daga jam’iyyar AapC mai mulkin jihar zuwa jam’iyyar hamayya ta PRP. Wannan dai na zuwa ne yayin da...

Mutane 19 sun nitse yayin da jiginsu ya kife a kogin Kwara

0
A kalla Yara 19 ne suka rasa rayukansu a lokacin da jirgin da suke ciki ya kife kuma ya nitse da su. Jirgin dai na dauke da Yara 22 a lokacin da suka shiga domin ketare kogin daga kauye Edu...

Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja da safiyar Asabar zuwa birnin Warsaw na kasar Poland domin halartar taron manyan kasashen duniya kan muhalli. The post Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland appeared first on...

A shirye nake na tafka muhawara da Buhari – Atiku Abubakar

0
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewar a shirye yake da ya tafka muhawara da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a shirye shirye zaben Shugaban kasa na 2019. Atiku Abubakar ya bayyana haka ne a wajen...

Shugaba Buhari ya halarci taron tsaro kan tafkin Chadi a Njammena

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron tsaro kan yankin tafkin Chadi a birnin Njammena na kasar Chadi. Mana wannan taro ne sakamakon hare haren Boko Haram da ‘yan kungiyar suke kaiwa a yankin na tafkin Chadi da ya hada...

Muna bincikar bidiyon Ganduje a Landan – Magu

0
Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewar suna buncikar bidiyon Ganduje a Landan. Shugaban hukumar ya bayyana haka ne a lokacin da wani dan fafutikar Yaki da cin hanci da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta