Home SIYASA Page 209

SIYASA

Gwamnan Nassarawa Almakura ya baiwa EFCC kyautar fili mai fadin hekta 50

0
Gwamnan jihar Nassarawa Umar Tanko Amakura ya baiwa hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC kyautar fili mai fadin hekta 50 a lafiya babban birnin jihar. Sai dai kuma tsohon Antoni janar kuma kwamishinan Shariah na...

Sanata Lidani ya koma APC daga jam’iyyar PDP

0
Sanata Joshua Lidani dan majalisar dattawa nai wakiltar jihar Gombe ta kudu ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Sanata Lidani ya bayyana sauya shekarsa ne a zauren majalisar dattawa a ranar Laraba. The post Sanata Lidani...

Shugaba Buhari ya isa Maiduguri don duba sojojin Najeriya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Isa Maiduhuri babban birnin jihar Borno domin duba sojojin Najeriya da suka jikkata da kuma jajanta musu kan harin da ‘yan Boko Haram suka kai a garin Metele inda suka kashe sojoji sama da...

Osinbajo ya kaddamar da bayar da kayan tallafi a Jigawa

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kaddamar da bayar da kayan tallafin kayan Noma da sana’o’i a jihar Jigawa. Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar shi ne ya samar da kayayyakin aikin tallafin domin rarrabawa fa manoma da kuma sana’o’i. The...

Wani Kare ya mutu bayan da wasu mutum hudu sukai masa fyade

0
Wani kare da aka bayyana sunansa da Courage ya mutu bayan da wasu karti su hudu sukai masa fyade a kasar Indiya. Jaridar Sun ta kasar Indiya ta ruwaito labarin wannan kare nai nan tausayi. Inda ta ruwaito cewar an...

Magu yaki karbar kyautar Ganduje ta miliyan goma ga hukumar EFCC

0
Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu ya mayar da hannun Kyauta baya, inda Yaki karbar kyautar Naira miliyan goma da Ganduje ya baiwa hukumar domin shirya gasar gudun yada kanin wani. Magu ya...

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan Sanda na kasa Ibrahim K. Idris a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya dake Abuja.   The post Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa appeared...

Ganduje ya baiwa hukumar EFCC tallafin Naira miliyan 10

0
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki...

Yau ake bikin nada Atiku Abubakar Sarautar Wazirin Adamawa

0
A yau ake nada Dan takarar Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP a matsayin Wazirin Adamawa, Sarauta mafi muhimmanci bayan Lamidon Adamawa. Bikin ya samu halartar manyan mutane a ciki da wajen kasarnan a fadar Lamidon Adamawa dake...

Metele a idon Bahaushe – Aliyu Tilde

0
  Amma ashe wanzami ba ya son jarfa. Shi ya sa adalci hatta a magana yake da dadi. Da nan muka yi ta caccakar Jonathan komi kankantar abinda ya faru. Yau ta dawo kanmu sai so muke a yi shiru...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno