Abin da Tinubu da Zaɓaɓɓun Yan Majalisar Tarayya Suka Tattauna
Abin da Tinubu da Zaɓaɓɓun Yan Majalisar Tarayya Suka Tattauna
Shugaban Najeriya mai jiran gado, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun yi wata ganawar sirri da zaɓaɓɓun ƴan majalisar tarayya na Jam'iyyar APC a Abuja, babban birnin ƙasar.
Ganarwar...
Duba Kayan Zaɓe: Tawagar Lauyoyin Jam’iyyar LP na Ganawa da Hukumar INEC
Duba Kayan Zaɓe: Tawagar Lauyoyin Jam'iyyar LP na Ganawa da Hukumar INEC
Tawagar lauyoyin jam'iyyar LP na ganawa da jami'an hukumar zaɓen Najeriya a Abuja babban birnin ƙasar.
An ganawar ne a shalkwatar hukumar zaben ƙasar domin fara duba kayyakin da...
INEC Ta Shirya Dage Zaben Gwamnoni da ‘Yan Majalisun Jiha
INEC Ta Shirya Dage Zaben Gwamnoni da 'Yan Majalisun Jiha
AREWA AGENDA – Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) na shirin dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da aka shirya daga ranar Asabar mai zuwa zuwa karshen...
Za a Sake Zaɓe a Mazaɓar Ado Doguwa – INEC
Za a Sake Zaɓe a Mazaɓar Ado Doguwa - INEC
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta ce ba wanda ya yi nasara a zaɓen ranar 25 ga watan Fabarairu na kujerar majalisar wakilai ta tarayya ta mazaɓar Doguwa da Tudunwada...
Zaɓen Gwamnoni: Kotu ta Yarda INEC ta Sake Saita Na’urar BVAS
Zaɓen Gwamnoni: Kotu ta Yarda INEC ta Sake Saita Na'urar BVAS
Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya ta amince da buƙatar hukumar zaɓe ta ƙasar ta sake saita na’urar tantance masu zaɓe ta BVAS wadda aka yi amfani da ita a...
Jam’iyyar NNPP na Shirin Kitsa Rigima da Lalata Fasalin Zaɓen Gwamnoni da Za’ai –...
Jam'iyyar NNPP na Shirin Kitsa Rigima da Lalata Fasalin Zaɓen Gwamnoni da Za'ai - Gwamnatin Kano
Tuni dai jam'iyyu adawa suka fitar da wata sanarwa dake nuni da Gwamnatin Kano na Shirin yin maguɗin zaɓe.
Ita kuma Gwamnatin jihar Kanon tace...
Zaben Gwamnoni: Jam’iyyar LP ta Marawa PDP Baya a Jihar Rivers
Zaben Gwamnoni: Jam'iyyar LP ta Marawa PDP Baya a Jihar Rivers
Jam’iyyar Labour reshen jihar Rivers da kungiyar gangami ta Obi-dient Movement sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar gwamnan PDP a jihar, Sim Fubara a zaben 11 ga watan...
Tinubu ya yi Martani Kan Masu Zanga-Zangar Adawa da Sakamakon Zaɓe
Tinubu ya yi Martani Kan Masu Zanga-Zangar Adawa da Sakamakon Zaɓe
Mai magana da yawun sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya zargi ɗan takarar jam'iyyar adawa kan jagorantar zanga-zangar adawa sakamakon zaɓen shugaban ƙasar da aka gabatar a...
Hukumar INEC ta Cire Sunan Doguwa Daga Jerin Sunayen ‘Yan Majalisar Wakilai
Hukumar INEC ta Cire Sunan Doguwa Daga Jerin Sunayen 'Yan Majalisar Wakilai
Hukumar zaɓen Najeriya ta cire sunan shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa daga cikin jerin sunayen zaɓaɓɓeun 'yan majalisar wakilan ƙasar da suka yi...
Ƙasashen da Suka Hana Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Zaman Lafiya – Touadéra
Ƙasashen da Suka Hana Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Zaman Lafiya - Touadéra
Shugaban ƙasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra ya zargi ƙasashen yamma da hana ƙasarsa zaman lafiya da gangan, kwanaki kaɗan bayan ganawarsa da shugaban ƙasar Faransa Emmanuel...