Home SIYASA Page 64

SIYASA

Kungiyar Kwadagon Tunusia ta yi Kira ga ‘Yan Kasar da su Tsunduma Yajin Aiki...

0
Kungiyar Kwadagon Tunusia ta yi Kira ga 'Yan Kasar da su Tsunduma Yajin Aiki Domin Kalubalantar Shugaban ƙasar   A wani mataki na karuwar kalubale ga shugaban Tunisia, Kais Saied, ma'aikatan gwamnati za su tsunduma yajin aiki a daukacin kasar. Kungiyar kwadagon...

Ina Iya Zama Shugaban Majalisar Dattawa Nan Gaba – Bashir Machina

0
Ina Iya Zama Shugaban Majalisar Dattawa Nan Gaba - Bashir Machina Ɗan takarar Sanata a Yobe ta Arewa karkashin jam'iyyar APC, Bashir Sheriff Machina, ya ce yana iya zama shugaban majalisar dattawa nan gaba. A wata hira da jaridar Najeriya ta...

Wanda Atiku ya Zaba a Matsayin Mataimaki a Zaben 2023

0
Wanda Atiku ya Zaba a Matsayin Mataimaki a Zaben 2023   Bayan dogon lokaci ana kace nace, wasu bayanai sun tabbatar da cewa Atiku Abubakar ya zaɓi wanda ya ke so ya zama abokin takararsa. Jam'iyyar PDP ta tsinci kanta cikin ƙaƙanikayi...

Sabuwar Rigima ta Kunno Kai a APC ta Reshen Katsina Kan Zaben ‘Dan Takarar...

0
Sabuwar Rigima ta Kunno Kai a APC ta Reshen Katsina Kan Zaben 'Dan Takarar Gwamna na 2023   Mutanen Mustapha Muhammad Inuwa ba su gamsu da zaben ‘dan takarar Gwamnan Katsina ba. Da alama ‘yan bangaren tsohon Sakataren gwamnatin jihar za su...

Gwamna Zulum ya Gabatar wa Majalisar Dokokin Borno Sunayen Mutane 20 da Zai Naɗa...

0
Gwamna Zulum ya Gabatar wa Majalisar Dokokin Borno Sunayen Mutane 20 da Zai Naɗa Sabbin Kwamishinoni   Gwamnan Babagana Umaru Zulum ya gabatar wa majalisar dokokin Borno sunayen mutum 20 da zai naɗa kwamishinoni. Zulum ya sallami mambobin kwamitin zartarwan jihar ne...

Sanata Orji Kalu ya yi Magana Kan Musulmi da Musulmi a Matsayin Shugaban Kasa...

0
Sanata Orji Kalu ya yi Magana Kan Musulmi da Musulmi a Matsayin Shugaban Kasa da Mataimakinsa a Jam'iyyar APC   Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya tofa albarkacin bakinsa kan tsarin da APC ta ke so ta bi na tsayar...

Rahotannin da Ake Yadawa a Kafafen Yada Labarai na Cewa PDP ta Zabi Wike...

0
Rahotannin da Ake Yadawa a Kafafen Yada Labarai na Cewa PDP ta Zabi Wike Kawai Jita-Jita ne - Debo Ologunagba   A dai dai lokacin da ‘yan Najeriya ke jiran a bayyana gwamnan Rivers, Nyesom Wike a matsayin mataimakin Atiku Abubakar,...

Ranar da PDP za ta Tantance Wanda Zai Tsaya Takarar Mataimakin Shugaban ƙasa

0
Ranar da PDP za ta Tantance Wanda Zai Tsaya Takarar Mataimakin Shugaban ƙasa   A gobe Alhamis ake sa ran babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya za ta tantance waɗanda ake tunanin a cikinsu za a zaɓi mutum guda ya...

Shugaba Buhari ya Shiga Ganawar Sirri da Gwamnoni 7 a Fadarsa

0
Shugaba Buhari ya Shiga Ganawar Sirri da Gwamnoni 7 a Fadarsa Yayin da jam'iyya mai mulki ke cigaba da faɗi tashin zakulo mataimakin shugaban ƙasa, gwamnonin sun dira fadar Buhari. Yanzu haka shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya shiga ganawar sirri da...

CPC da Suka Narke a APC su na so Mataimakin Tinubu ya Fito Daga...

0
CPC da Suka Narke a APC su na so Mataimakin Tinubu ya Fito Daga Tsaginsu   Akwai rabuwar kai tsakanin jagororin APC a kan wanda zai yi takarar mataimakin shugaban kasa. Bangaren jam’iyyar CPC da suka narke a APC su na so...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai