Home SIYASA Page 65

SIYASA

Sanata Orji Kalu ya yi Magana Kan Musulmi da Musulmi a Matsayin Shugaban Kasa...

0
Sanata Orji Kalu ya yi Magana Kan Musulmi da Musulmi a Matsayin Shugaban Kasa da Mataimakinsa a Jam'iyyar APC   Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya tofa albarkacin bakinsa kan tsarin da APC ta ke so ta bi na tsayar...

Rahotannin da Ake Yadawa a Kafafen Yada Labarai na Cewa PDP ta Zabi Wike...

0
Rahotannin da Ake Yadawa a Kafafen Yada Labarai na Cewa PDP ta Zabi Wike Kawai Jita-Jita ne - Debo Ologunagba   A dai dai lokacin da ‘yan Najeriya ke jiran a bayyana gwamnan Rivers, Nyesom Wike a matsayin mataimakin Atiku Abubakar,...

Ranar da PDP za ta Tantance Wanda Zai Tsaya Takarar Mataimakin Shugaban ƙasa

0
Ranar da PDP za ta Tantance Wanda Zai Tsaya Takarar Mataimakin Shugaban ƙasa   A gobe Alhamis ake sa ran babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya za ta tantance waɗanda ake tunanin a cikinsu za a zaɓi mutum guda ya...

Shugaba Buhari ya Shiga Ganawar Sirri da Gwamnoni 7 a Fadarsa

0
Shugaba Buhari ya Shiga Ganawar Sirri da Gwamnoni 7 a Fadarsa Yayin da jam'iyya mai mulki ke cigaba da faɗi tashin zakulo mataimakin shugaban ƙasa, gwamnonin sun dira fadar Buhari. Yanzu haka shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya shiga ganawar sirri da...

CPC da Suka Narke a APC su na so Mataimakin Tinubu ya Fito Daga...

0
CPC da Suka Narke a APC su na so Mataimakin Tinubu ya Fito Daga Tsaginsu   Akwai rabuwar kai tsakanin jagororin APC a kan wanda zai yi takarar mataimakin shugaban kasa. Bangaren jam’iyyar CPC da suka narke a APC su na so...

Mabobin APC a Jihar Yobe Suna Barazanar Maka Jam’iyyar a Kotu

0
Mabobin APC a Jihar Yobe Suna Barazanar Maka Jam'iyyar a Kotu   Wasu fusatattun mabobin jam'iyyar APC a jihar Yobe suna barazanar maka jam'iyyar a kotu kan zaben fidda gwani. A cewarsu, kujerun majalisar tarayya 2 da na majalisar jiha 5 ne...

Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu – Kwankwaso

0
Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu - Kwankwaso Tsohon gwamnan Kano, kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP mai kwandon kayan dadi ya bayyana manufarsa. Kwankwaso ya bayyana cewa, shi ne zai iya magance...

Taron Commonwealth 2022: Shugaba Buhari Zai Jagoranci Najeriya Zuwa Rwanda

0
Taron Commonwealth 2022: Shugaba Buhari Zai Jagoranci Najeriya Zuwa Rwanda Jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai daga zuwa kasar Rwanda domin halartan taron shugabannin kungiyar Commonwealth na 2022. Shugaba Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa wannan babban taron ne a cikin...

Jiga-Jigan APC da Suka Sauya Sheka Zuwa PDP a Jihar Kebbi

0
Jiga-Jigan APC da Suka Sauya Sheka Zuwa PDP a Jihar Kebbi A halin da ake ciki a yanzu, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na rasa karfinta a jihar Kebbi yayin da Peoples Democratic Party (PDP) ke kara karfi bayan wasu...

Ganduje ne Yafi Cancanta ya Zama Abokin Tafiyar Tinubu – Hadimin Ganduje

0
Ganduje ne Yafi Cancanta ya Zama Abokin Tafiyar Tinubu - Hadimin Ganduje   Ana tsaka da neman ganin an zabi wanda zai zama abokin tafiyar Bola Tinubu a matsayin mai rike da tutar jam'iyyar APC a zaben 2023, hadimin gwamnan jihar...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta