Ba Laifi Bane Don an Tsayar da Musulmi da Musulmi Domin Siyasa Babu Ruwanta...
Ba Laifi Bane Don an Tsayar da Musulmi da Musulmi Domin Siyasa Babu Ruwanta da Addini - Bishop Eke
Babban malamin addinin Kiristanci, Bishop Silas Eke, ya goyi bayan Sanata Orji Kalu a kan tikitin Musulmi da Musulmi da APC...
Daga Karshe, Atiku ya Zaɓi Okowa a Matsayin Abokin Tafiyarsa
Daga Karshe, Atiku ya Zaɓi Okowa a Matsayin Abokin Tafiyarsa
'Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana Gwamna Ifeanyi Okowa matsayin abokin tafiyarsa.
Duk da kwamitin shawari ta zabi Gwamna Wike na jihar Ribas, an gano...
Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na...
Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na Biyu
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce za ta iya sake rufe hanyoyin sadarwa na zamani a jihar idan bukatar hakan ta sake tasowa.
Zailani Bappa, hadimin Gwamna...
Jam’iyyar APC Zata Sanar da Abokin Tafiyarta Yau ko Gobe
Jam'iyyar APC Zata Sanar da Abokin Tafiyarta Yau ko Gobe
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC zai sanar da abokin tafiyarsa yau ko gobe.
Alamu sun nuna cewa Bola Tinubu ya yanke shawarar zaben Musulmi...
Yayin da PDP ta ɗauko Mataimakinta Daga Kudancin ƙasar Nan, APC na Shirin ɗauko...
Yayin da PDP ta ɗauko Mataimakinta Daga Kudancin ƙasar Nan, APC na Shirin ɗauko nata Daga Arewacin ƙasar
Nan gaba a yau ne ake sa ran jam’iyyun siyasar Najeriya za su sanar da sunayen mutanen da za su mara baya...
Kungiyar Kwadagon Tunusia ta yi Kira ga ‘Yan Kasar da su Tsunduma Yajin Aiki...
Kungiyar Kwadagon Tunusia ta yi Kira ga 'Yan Kasar da su Tsunduma Yajin Aiki Domin Kalubalantar Shugaban ƙasar
A wani mataki na karuwar kalubale ga shugaban Tunisia, Kais Saied, ma'aikatan gwamnati za su tsunduma yajin aiki a daukacin kasar.
Kungiyar kwadagon...
Ina Iya Zama Shugaban Majalisar Dattawa Nan Gaba – Bashir Machina
Ina Iya Zama Shugaban Majalisar Dattawa Nan Gaba - Bashir Machina
Ɗan takarar Sanata a Yobe ta Arewa karkashin jam'iyyar APC, Bashir Sheriff Machina, ya ce yana iya zama shugaban majalisar dattawa nan gaba.
A wata hira da jaridar Najeriya ta...
Wanda Atiku ya Zaba a Matsayin Mataimaki a Zaben 2023
Wanda Atiku ya Zaba a Matsayin Mataimaki a Zaben 2023
Bayan dogon lokaci ana kace nace, wasu bayanai sun tabbatar da cewa Atiku Abubakar ya zaɓi wanda ya ke so ya zama abokin takararsa.
Jam'iyyar PDP ta tsinci kanta cikin ƙaƙanikayi...
Sabuwar Rigima ta Kunno Kai a APC ta Reshen Katsina Kan Zaben ‘Dan Takarar...
Sabuwar Rigima ta Kunno Kai a APC ta Reshen Katsina Kan Zaben 'Dan Takarar Gwamna na 2023
Mutanen Mustapha Muhammad Inuwa ba su gamsu da zaben ‘dan takarar Gwamnan Katsina ba.
Da alama ‘yan bangaren tsohon Sakataren gwamnatin jihar za su...
Gwamna Zulum ya Gabatar wa Majalisar Dokokin Borno Sunayen Mutane 20 da Zai Naɗa...
Gwamna Zulum ya Gabatar wa Majalisar Dokokin Borno Sunayen Mutane 20 da Zai Naɗa Sabbin Kwamishinoni
Gwamnan Babagana Umaru Zulum ya gabatar wa majalisar dokokin Borno sunayen mutum 20 da zai naɗa kwamishinoni.
Zulum ya sallami mambobin kwamitin zartarwan jihar ne...




















