Dalilin da Yasa Atiku Yaki Daukar Wike a Matsayin Mataimakinsa – Babangida Aliyu
Dalilin da Yasa Atiku Yaki Daukar Wike a Matsayin Mataimakinsa - Babangida Aliyu
Babangida Aliyu ya bayyana dalilin da yasa Atiku yaki zaben gwamnan Rivers matsayin mataimakinsa
Tsohon gwamnan Nejan yace surutun Wike ya yi yawa kuma zai iya zama wa...
INEC ta Bayyana Matsayarta Kan Hallarcin Takara Tsakanin Ahmad Lawan da Bashir Machina
INEC ta Bayyana Matsayarta Kan Hallarcin Takara Tsakanin Ahmad Lawan da Bashir Machina
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, a karshe ta bayyana matsayanta kan hallarcin takara tsakanin Ahmad Lawan da Bashir Machina a mazabar Yobe ta Arewa.
INEC ta ce...
Shugaba Buhari ya Kai wa Majalisar Dattawa Sunyen Mutane 7 da Zasu Maye Gurbin...
Shugaba Buhari ya Kai wa Majalisar Dattawa Sunyen Mutane 7 da Zasu Maye Gurbin Ministocinsa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman a tantance sunayen ministoci bakwai.
Wannan na zuwa ne tun bayan da wasu daga cikin...
Ahmad Lawan ya Shiga Zaben Fidda Gwani na Neman Sanata a Yobe – Abdullahi...
Ahmad Lawan ya Shiga Zaben Fidda Gwani na Neman Sanata a Yobe - Abdullahi Adamu
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa shugaban majalisar dattawan kasar Sanata Ahmad Lawan ya shiga zaben fitar da...
Gwamnatin Tarayya na Shirin Hana Amfani da Kananzir a Fadin Kasar
Gwamnatin Tarayya na Shirin Hana Amfani da Kananzir a Fadin Kasar
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana shirin da ake yi na hana amfani da kananzir a kasar daga shekara ta 2030.
Hakan na daga kokarin gwamnatin tarayya na dakile...
Mambobin Manyan jam’iyyar APC da PDP Sun Koma Jam’iyyar LP
Mambobin Manyan jam'iyyar APC da PDP Sun Koma Jam'iyyar LP
Yayin da ake ta shirin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Imo manyan jam'iyyun kasar nan APC da PDP sun shiga babban ruɗani.
Mambobin jam'iyyar APC mai mulki da mai hamayya...
Sanata da Jiga-Jigan APC Sun Sauya Sheka Zuwa NNPP a Jihar Bauchi
Sanata da Jiga-Jigan APC Sun Sauya Sheka Zuwa NNPP a Jihar Bauchi
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika.
Sanata Halliru Dauda Jika ya fice daga APC bayan shan kashi a zaben zama...
Jam’iyyar Macron ta Rasa Kusan Kujeru 100 a Majalisar Dokokin Faransa
Jam'iyyar Macron ta Rasa Kusan Kujeru 100 a Majalisar Dokokin Faransa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya samu gagarumin koma-baya a siyasa, bayan da gwamnatinsa ta hadaka ta rasa rinjaye a majalisar dokokin kasar.
Jam'iyyarsa ta hadakar ta rasa kusan kujeru 100...
Gwamnatin Kaduna ta Kori Shugaban NUT da Malamai 2,356
Gwamnatin Kaduna ta Kori Shugaban NUT da Malamai 2,356
Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka yi musu.
Hukumar da ke kula da ilimi matakin farko ta...
Jawabin Atiku Abubakar a Wurin Taron Gabatar da Okowa
Jawabin Atiku Abubakar a Wurin Taron Gabatar da Okowa
Ba a ga jigon jam'iyyar PDP kuma gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a bikin gabatar da takwararsa na Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na PDP...




















