Majalisar Malaman Jihar Oyo ta ba wa Gwamna Ganduje Mukamin Alaadini na Kasar Yarbawa
Majalisar Malaman Jihar Oyo ta ba wa Gwamna Ganduje Mukamin Alaadini na Kasar Yarbawa
Gwamna Abdullahi Ganduje ya samu sabuwar sarautar mai riko da addinin na kasar Yarbawa karshen makon da ya gabata.
Wannan ya biyo bayan nadin sarautar da Olubadan...
Akwai Yiwuwar Sanatocin APC 20 za su Sauya Sheka a Zaben 2023
Akwai Yiwuwar Sanatocin APC 20 za su Sauya Sheka a Zaben 2023
Rahotanni daga Najeriya na cewa jam'iyyar APC mai mulki za ta iya rasa rinjaye a majalisar dattawa, bayan da ake jita-jitar akalla Sanatoci 20 za su bar jam'iyyar...
Peter Obi ya Ziyarci Gwamna Wike a Port Harcourt
Peter Obi ya Ziyarci Gwamna Wike a Port Harcourt
Gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa, ana ci gaba da tattaunawa a tsakanin manyan yan siyasa.
Hotunan Peter Obi yayin da ya ziyarci Gwamna Nyesom Wike sun haddasa cece-kuce...
Rundunar Sojin Operation Hadin Kai ta Ceto Karin ‘Yan Matan Chibok Biyu a Dajin...
Rundunar Sojin Operation Hadin Kai ta Ceto Karin ‘Yan Matan Chibok Biyu a Dajin Sambisa
Rundunar sojin Najeriya ta ceto wasu 'yan mata da suka dade a hannun tsagerun 'yan Boko Haram tun 2014.
A bayanin da daya daga cikin 'yan...
ɗaruruwan Mambobin PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
ɗaruruwan Mambobin PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Yayin da ake shirin zaɓen gwamnan Osun a wata mai kamawa, babbar jam'iyyar hamayya PDP ta yi rashin ɗaruruwan mambobinta a Osun.
Sama da mutum 500 suka tabbatar da sauya sheka daga PDP...
Na so Shugaba Buhari ya Dawo da Rotimi Amaechi – Shehu Sani
Na so Shugaba Buhari ya Dawo da Rotimi Amaechi - Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya yaba da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka na tura sunayen sabbin ministoci majalisa don a maye gurbinsu da wadanda suka yi...
Peter Obi ya Hakura ya Barwa Kwankwaso Matsayin Shugaban Kasa – NNPP
Peter Obi ya Hakura ya Barwa Kwankwaso Matsayin Shugaban Kasa - NNPP
Wani sabon al’amari ya kunno kai yayin da ake ci gaba da kokarin ganin an yi maja tsakanin jam’iyyar NNPP da Labour Party.
A yanzu haka, NNPP ta ce...
APC: Sabani Tsakanin Donatus Nwankpa da Ikechi Emenike ta zo Karshe
APC: Sabani Tsakanin Donatus Nwankpa da Ikechi Emenike ta zo Karshe
A karshe dai rigimar cikin gidan da jam’iyyar APC ta ke fama da shi a jihar Abia zai zama tarihi.
Jagororin jam’iyyar na reshen Abia da suke fada da junansu,...
Majalisar Dattawa ta Nada Philip Tanimu Aduda a Matsayin Sabon Shugaban Marasa Rinjaye na...
Majalisar Dattawa ta Nada Philip Tanimu Aduda a Matsayin Sabon Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar
Majalisar dattawa ta yi sabbin nade-nade, inda ta samu sabon shugaban marasa rinjaye na majalisar.
Wannan na zuwa ne tun bayan da wanda ke kan kujerar...
Magoya Bayan Sanata Ibrahim Shekerau Sun yi Watsi da Rungumar NNPP
Magoya Bayan Sanata Ibrahim Shekerau Sun yi Watsi da Rungumar NNPP
An samu wasu magoya bayan Sanatan Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau da suka cije a Jam’iyyar APC.
Duk da Malam Ibrahim Shekarau ya shiga NNPP, wadannan magoya baya sun ce...





















